-
Venezuela : Maduro Ya Bukaci A Tuhumi Kakakin Majalisa Kan Juyin Mulki
Apr 19, 2017 00:52Shugaba Nikolas Maduro na Venezuela ya bukaci da a tuhumi shugaban majalisar dokokin kasar kan kiran juyin mulki ga gwamnatinsa.
-
Austria: An Dakatar Da Batun Shigar Turkiya A Cikin Tarayyar Turai
Apr 18, 2017 01:58Gwamnatin kasar Austria ta sanar da cewa, an dakatar da duk wata tattaunawa kan batun shigar kasar Turkiya a cikin kungiyar tarayyar turai.
-
Masu Addinin Buda Sun Lakada Wa Malaman Musulmi Duka A Myanmar
Apr 18, 2017 01:58Wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun lakada wa wasu malaman addinin muslunci ‘yan kabilar Rohingya duka a kasar Myanmar.
-
Sakamakon Karshe NA Zaben Raba Gardamar Kasar Turkia
Apr 18, 2017 01:18Bayan yakin neman zabe na watanni masu yawa daga karshe an gudanar da zaman raba gardama kan gabatar da sauye sauye a cikin kundin tsaron mulkin kasar Turkia a ranar Lahadin da ta gabata. Sannan sakamakon ya nuna cewa ra'ayin amincewa da hakan ya sami rinjaye da dan kadan.
-
Shugaba Trump Ya Soki Gwamnatin Barak Obama
Apr 17, 2017 13:47Shugaban Kasar Amurka ya soki Siyasar harakokin wajen Gwamnatin da ta gabata
-
Dakarun Tsaron Gabar Tekun Kasar Italiya Sun Tseratar Bakin Haure Kimanin 6,000
Apr 17, 2017 01:21Dakarun tsaron gabar tekun kasar Italiya sun sanar da cewa: A cikin kwanaki biyu sun samu nasarar kubutar da bakin haure kimanin dubu shida daga halaka a cikin teku a gabar tekun Libiya.
-
Sharhi : Yadda Erdogan Ya Sha Da Kyar A Zaben Raba Gardama
Apr 17, 2017 01:16Bisa sakamakon kidayar kuri'un da aka jefa da kamfanin dillancin labaru na Anadolu na kasar Turkiya ya gabatar an ce, a zaben jin ra'ayoyin jama'a da aka yi a kasar, kimanin kashi 51.35 % sun amince da a kawo gyara ga kundin tsarin mulkin kasar.
-
Sharhi : Zaman Ministocin Harkokin Wajen Rasha, Iran, Da Syria A Moscow
Apr 16, 2017 15:00A ranar Juma’a da ta gabata ce ministocin harkokin wajen kasashen Rasha, Iran, da kuma Syria, suka gudanar da wani zama a birnin Moscow na kasar Rasha, domin tattaunawa kan batun harin da Amurka ta kaddamar a kan kasar Syria.
-
Ra'ayin Amincewa Yana Gaba A Zaben Raba Gardama Na Kasar Turkia
Apr 16, 2017 14:44An fara kidayar kuri'u na zaben raba gardama kan sauya wasu dokokin tsarin mulkin kasar Turkia wanda aka gudanar a yau Lahadi.
-
Korea Ta Arewa Ta Yi Gwajin Sabon Makami Mai Linzami Da Safiyar Yau Lahadi.
Apr 16, 2017 04:47Da safiyar lahadi ne dai Korea Ta Arewa ta gudanar da gwajin makami mai linzamin da ya tarwatse jim kadan bayan tahsinsa.