-
Sabbin matakan koran bakin haure a kasar Amurka.
Feb 22, 2017 07:30Ma’aikatar tsaron cikin gidan Amurka ta sanar da sabbin matakai da take shirin dauka domin gaggawar kwashe milyoyin baki da ke zaune a kasar ba tare da mallakar takardun izinin zama ba.
-
Turai: Shugaban Kasar Ukrainiya Ya Bukaci Tarayyar Turai Ta Kakabawa Rasha Takunkumi
Feb 22, 2017 02:56Shugaban Kasar ta Ukraniya ya yi suka ga kasar Rasha saboda amincewarta da Takardun shigar da mutanen gabacin kasar su ke yi.
-
Kungiyar OPEC Ta Ce Tana Ci Gaba Da Kokarin Ganin Kasashen Kungiyar Sun Kara Rage Yawan Man Da Suke Haka
Feb 21, 2017 13:22Sakataren kungiyar kasashe masu arzikin man Fetur ya ce kungiyar tana kokarin ganin an kare rage yawan man da take haka don kyautata farashin man a kasuwannin duniya
-
Yunwa Na Barazana Ga Yara Miliyan 1,4 A Kasashen Duniya 4
Feb 21, 2017 02:25Asusun kula da yara kankana na MDD, (Unicef) ya ce, kimanin yara Milyan 1,4 ne kan iya rasa rayukansu saboda matsananciyar yunwa a wasu kasashe hudu na duniya a cikin wannan shekara.
-
Trump Ya Nada Sabon Mashawarci Kan Harkokin Tsaro
Feb 21, 2017 02:23Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya sanar da nada Janar Herbert McMaster, a matsayin mai bashi shawara kan harkokin tsaron kasa, inda zai maye gurbin Michael Flynn wanda ya yi murabus a makon da ya gabata.
-
Wakilin Rasha A MDD, Vitaly Churkin, Ya Rasu
Feb 21, 2017 02:23An yi shiru na minti daya domin nuna juyayi kan rasuwar wakilin Rasha a MDD Vitaly Churkin, kafin kuma a gudanar da cikakken zaman taron MDD karo na 71.
-
Jerin Gwano Mai Taken (Yau Ni Ma Musulmi Ne) A Birnin New York Na Amurka
Feb 20, 2017 13:59Dubban Amurkawa sun gudanar da wani jerin gwano mai take (a yau ni ma musulmi ne) a birnin New York na kasar, domin kalubalantar salon siyasar Donald Trump ta kyamar musulmi da addinin muslunci.
-
An kashe Mutane 46 cikin sa'o'i 48 a kasar Amurka
Feb 20, 2017 08:28Hare-haren makamai yayin sanadiyar mutuwar Mutane 46 cikin sa'o'i 48 a kasar Amurka
-
Rasha ta aike da taimakon agaji zuwa Siriya
Feb 20, 2017 08:27Kakakin cibiyar sa ido kan tsagaita wuta a kasar Siriya ta kasar Rasha ya bayyana cewa Dakarun tsaron cibiyar sun kai sama da tom miliyar guda da rabi na gayan abinci zuwa garin Al-Skelbia na jihar Hummah dake cikin kasar Siriya
-
Kungiyar Ahuwa Ta Duniya Ta Bayyana Rashin Jin Dadinta Kan Rashin Mutunta Doka A Nigeriya
Feb 19, 2017 14:01Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta bayyana takaicinta dangane da yadda mahukunta a tarayyar Nigeriya basu mutunta doka.