-
Aljeriya ta bukaci a kafa Dakarun wanzar da zaman Lafiya a kasar Yemen
Oct 16, 2016 09:05Ma'aikatar harakokin wajen Aljeriya ta shawarci kasashen Iran da Saudiya kan kafa Dakarun wanzar da sulhu a kasar Yemen.
-
Ban Ki-moon Ya Damu Kan Karamcin Tallafi A Haiti
Oct 16, 2016 02:22Babban sakatare janar na MDD, Ban Ki-moon, ya nuna matukar damuwarsa dangane da karamcin tallafin ga al'ummar Haiti da bala'in guguwar nan da aka yiwa lakabi da Matthew ta shafa.
-
An Watse Ba Tare Da Cimma Wata Matsaya Ba Akan Rikicin Syria
Oct 16, 2016 02:22An kammala tattaunawar data hada Amurka da Rasha da kasashe masu ruwa da tsaki kan rikicin kasar Syria da aka shirya a birnin Lausanne na Switzerland.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Nuna Damuwarsa Kan Matsalar Tsaro A Kasar Burundi
Oct 15, 2016 02:50Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya nuna damuwarsa kan yadda mahukuntan Burundi suka ki amincewa da shirin jibge dakarun Majalisar Dinkin Duniya a kasar.
-
Zaben, António Guterres, A Matsayin Sabon Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya
Oct 15, 2016 02:30A ranar Alhamis din da ta gabata ce, membobin babban zauren Majalisar Dinkin Duniya suka zabi tsohon firayi ministan kasar Portugal Antonio Guterres a matsayin sabon babban sakataren Majalisar Dinkin Duniyan na tsawon shekaru biyar masu zuwa.
-
MDD ta yi alawadai da sabon harin da aka kai kan fararen hula a Tsakiyar Afirka
Oct 14, 2016 07:32Majalisar Dinkin Duniya ta yi tir da alawadai kan kisan fararen hula da kungiyoyin dake dauke da makamai suka yi a kasar Afirka ta tsakiya
-
An kori Alkalan Kotun Soja 109 a Turkiya
Oct 14, 2016 07:32Alkalan kotun Soja 109 aka kora daga cikin Sojojin Turkiya saboda zarkin su da alaka da kungiyar Fethullah Gülen
-
An Zabi Antonio Guterres A Matsayin Sabon Sakataren Majalisar Dinkin Duniya
Oct 13, 2016 14:12A kuri'ar da aka kada a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya a yau din nan Alhamis, membobin Majalisar sun zabi tsohon firayi ministan kasar Portugal Antonio Guterres a matsayin sabon babban sakataren Majalisar Dinkin Duniyan.
-
Gwamnatin Thailand Ta Sanar Da Mutuwar Sarkin Kasar Da Ya Shafe Shekaru 70 A Mulki
Oct 13, 2016 14:11Fadar mulkin kasar Thailand ta sanar da cewa sarkin kasar, Bhumibol Adulyadej, wanda shi ne sarkin da ya fi kowanne dadewa a kan karagar sarauta a duniya, ya mutu a wani asibitin da yake kwance yana da shekaru 88 a duniya.
-
An kai hari kan ofishin jakadancin Rasha a Siriya
Oct 13, 2016 07:41Wasu 'yan ta'adda sun harba iguwa a kan Ofishin jakadancin Rasha dake birnin Damuscus na kasar Siriya