-
David Camaroon ya yi murabus daga kujerar sa ta Majalisa
Sep 13, 2016 00:43Watani biyu bayan yin murabus daga kujerar firaminista, Tsohon firaministan Burtaniya David Cameron ya sanar da yin murabus daga majalisar dokokin kasar.
-
Rasha ta fara gudanar da aikin Agaji a Halab na Siriya
Sep 13, 2016 00:43Ministan Harakokin wajen Rasha ya sanar da cewa bayan yarjejjeniyar tsagaita wuta na maku guda na guda, ba tare da bata lokaci ba, jami'an Agajin kasar za su fara gudanar da aiyukan su a garin Halab.
-
Shugaban Faransa Ya Ce: Martanin Amurka Kan Harin 11 Ga Watan Satumba Ya Kara janyo Barazanar Ta'addanci A Duniya
Sep 11, 2016 23:30Shugaban kasar Faransa ya yi furuci da cewa matakin da gwamnatin Amurka ta dauka bayan harin ta'addancin ranar 11 ga watan Satumban shekara ta 2001 kan tagwayen gine-ginen cibiyar kasuwancin Amurka ya kara janyo bullar barazanar ayyukan ta'addanci a duniya.
-
Ana ci gaba da ceton 'yan hijra a ruwan Bahrum
Sep 11, 2016 13:18Kungiyar Agaji ta sanar da ceto 'yan gudun hijra kimanin 700 a ruwan Meditaraniya
-
Amurka Na Juyayin Harin 11 ga Watan Satumba
Sep 11, 2016 06:16Yau Lahadi, Amurkawa na juyayin sheraru 15 da aukuwar harin 11 ga watan Satumba 2001.
-
Amurka Da Japon Na Son A Dauki Tsauraren Matakai Kan Pyongyang
Sep 11, 2016 06:15Kasashen Amurka da Japon sun ce suna bukatar a dauki tsauraren matakai mafi dacewa akan shugaba Pyongyang na Koriay ta Arewa bayan gwajin makamin nukiliyar baya bayan nan.
-
Musulmai Dake Aikin Hajji Na Tsayuwar Arfa
Sep 11, 2016 06:15Yau Lahadi ce tara ga watan Zul-Hijja al'ummar musulmi da su ka samu sukunin yin aikin hajjin bana ke tsayuwar Arfa, a filin Arfa da ke wajen birnin Makkah.
-
Daruruwan Mutane Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Al Saud A Jamus
Sep 11, 2016 01:25Daruruwan mutanen kasar Jamus sun gudanar da wata zanga-zangar kin jinin mahukutan Saudiyya a birnin Berlin na kasar Jamus suna masu Allah wadai da abin da suka kira "danyen aikin" da mahukuntan Saudiyyan suke aikatawa a duk fadin duniya.
-
Jamus ta bukaci zartar da yarjejjeniyar da aka cimma tsakanin Rasha da Amurka kan kasar Siriya
Sep 10, 2016 06:37Ministan harakokin wajen Jamus ya bukaci dukkanin bangarorin dake fada da juna a kasar Siriya da su zartar da yarjejjeniyar da aka cimma tsakanin kasashen Rasha da Siriya
-
Alhazai Sun Fara Shirye-Shiryen Fara Aikin Hajji A Gobe Asabar
Sep 09, 2016 13:56Miliyoyin alhazai da suka fito daga kasashe daban-daban na duniya na shirin fara aiwatar da aikin hajji na bana a gobe Asabar a garin Makka ranar da ake kiransa da 'ranar tarwiyya' duk kuwa da raguwar yawan alhazan da aka samu a bana.