-
Yan Adawa A Venezuela Zasu Fara shirin Tsiige Shugaban Kasar A Yau Lahadi
Feb 14, 2016 02:19Jam'iyyun adawa a kasar Venezuela wadanda suke iko da majalisar dokokin kasar zasu fara tattauna batun tsige shugaban kasar Nicolas Maduro daga kujerar shugabancin kasar.
-
Sojojin Nigeria Sun Kashe Yan Boko Haram Tare Da Lalata Wuraren Kera Bama-Bamai
Feb 14, 2016 02:17Majiyar sojojin tarayyar Nigeria ta bayyaba cewa dakarunta tare da hadin kai da na kasar Kamaroo sun fatattaki mayakan boko Haram
-
Yakin Ruwan Sanyi Tsakanin Rasha Da Nato
Feb 13, 2016 15:31Nato: Ba mu Son Komawa Zuwa Lokacin Yakin Ruwan Sanyi
-
Paparoma da Kirill na bukatar a kare kiristoci
Feb 13, 2016 07:51Tuni dai Paparoma Francis ya isa kasar Mexico domin ci gaba da ziyarsa
-
Faransa Ba Tada Niyyar Tura Sojojin Kasa A Siriya
Feb 13, 2016 07:50batun tura sojojin kawance domin yaki a Siriya na ci gaba da raraba kanuwan kasashen duniya.
-
Korar Sojojin Kasar Burundi Daga Cikin Dakarun UN Da Suke Kasar Afrika Ta Tsakiya
Feb 13, 2016 02:00Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da korar manyan jami'an sojin kasar Burundi guda uku daga cikin rundunar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya da take Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya saboda zargin cin zarafin Bil - Adama.
-
UN Ta Bukaci Kasar Pakistan Da Ta Shiga Tsakani A Rikici Tsakanin Iran Da Saudiyya
Feb 13, 2016 01:07Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gwamnatin Pakistan da ta taka gagarumar rawa a fagen sulhunta Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kasar Saudiyya sakamakon kyakkyawar alakar da ke tsakaninta da kasashen biyu.
-
UN Ta Yi Suka Kan Matsalar Amfani Da Yara A Fagen Yaki A Jamhuriyar DR Congo
Feb 13, 2016 00:48Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada damuwarta kan yadda kungiyoyin 'yan tawayen Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo suke tilastawa kananan yara aikin soji a yankunan da suke gabashin kasar.
-
HKI ta hana tawagar kungiyar Tarayyar Turai shiga cikin Gaza
Feb 11, 2016 14:08Magabatan HKI sun hana tawagar Majalisar kungiyar Tarayyar Turai shiga cikin zirin Gaza
-
An zabi sabon Ministan harakokin wajen kasar Faransa
Feb 11, 2016 13:05An nada tsohon Piraministan kasar Faransa a matsayin sabon ministan harakokin wajen kasar