-
Rasha Ta Ce, A shirye Ta Ke Ta Amince Da Tattaunawar Tsagaita Wuta A Siriya
Feb 11, 2016 06:51Mataimakin ministan harkokin wajen Rasha ne, Gennady Gatilov ya sanar da haka.
-
Pyongyang Ya Umurci 'Yan Koriya Ta Kudu Dasu Fice Daga Yankin Kaesong
Feb 11, 2016 06:31Wannan dai na zamen wani maida martani ne ga makofticiyar ta wace ta sanar cewa za ta dakatar da ayyuka a yankin na Kaesong
-
Ministan Harkokin Wajen Kasar Faransa Zai Yi Murabus Daga Mukaminsa
Feb 10, 2016 13:24Ministan harkokin wajen kasar Faransa Laurent Fabius ya sanar da cewa zai yi murabus daga mukaminsa da barin gwamnatin kasar, lamarin da ke tabbatar da jita-jitan da aka jima ana yadawa na cewa zai yi murabus din.
-
Kamaru : Hare-haren Kunar Bakin Wake Sun Kashe Mutane 6
Feb 10, 2016 08:27Akasarin wadanda hare-haren suka rutsa dasu yara ne.
-
Jamus : Mutane 10 Aka Tabbatar da Mutuwar su A Hadarin jiragen Kasa
Feb 10, 2016 08:26Hadarin ya auku sakamakon taho mu gama da wasu jiragen kasa biyu suka yi a yankin kudancin kasar
-
Amurka : Trump Da Sanders Sun Lashe Zaben Fidda Gwani
Feb 10, 2016 08:26Hakan ya tabbatar da jagorancin Trump a takarar Jam’iyar Republican yayin da Bernie Sanders ya bada mamaki wajen kayar da Hillary Clinton.
-
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Bukaci Yaki Da Safarar Mutane A Duk Duniya
Feb 10, 2016 02:46Babban sakataren majalisar dinkin duniya Banki-Moon ya bayyana cewa sakar
-
An bankado sabin hujjoji na safarar sashin jikin mutane da kungiyar ISIS ke yi.
Feb 09, 2016 07:27Majiyar kasar Iraki dake birnin Musil ta sanar da cewa Likitoci sun gwano wasu tarin gawawwaki da kungiyar ISiS suka tsire wasu bangarorin jikinsu a yankin
-
Halakar Bakin Haure A Tekun Kasar Turkiyya
Feb 09, 2016 03:03Wani karamin jirgin ruwa da ke dauke da bakin haure 28 ya kife a cikin teku a kan hanyarsa ta zuwa Tsibirin Lesbos na kasar Girka daga kasar Turkiyya.
-
Rasha Ta Fara Gudanar Da Atisayin Soji
Feb 08, 2016 07:38Ministan Tsaron kasar Rasha ya sanar da fara Atisayin Soja A yau Litinin