-
Amurka Ta Yarde Wa Kasashe 8 Sayan Man Fetur Din Iran
Nov 03, 2018 06:38Amurka ta sanar a hukumance da matakinta na maido da duk jerin takunkumankanta Iran, watanni shida bayan da shugaban kasar Donald Trump ya sanar da janye kasarsa daga yarjejeniyar nukiliyar Iran.
-
Amurka Ta Bukaci Saudiyya Ta Mika Gawar Kashoogi Ga Iyalansa
Nov 02, 2018 19:08Ma'aikatar harkokin wajen Amukr ta bakin mataimakin ministanta ta ce; Wajibi ne ga mahukuntan Saudiyya da su mika gawar Kashogi ga iyalansa cikin gaggawa
-
Ambaliyar Ruwa Da Guguwa Mai Karfi Sun Lashe Rayukan Mutane Akalla 14 A Kasar Italiya
Nov 02, 2018 06:27Bullar ambaliyar ruwa da guguwa mai karfin gaske a wasu yankunan kasar Italiya a cikin 'yan kwanakin nan sun lashe rayukan mutane akalla 14 tare da janyo hasarar dukiyoyi masu yawa.
-
MDD Ta Bayyanar Shirinta Na Gudanar Da Bincike Kan Kashe Jamal Khashoggi
Nov 01, 2018 17:06Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da aniyarta da kuma shirin da take da shi na shirya wata tawagar bincike ta kasa da kasa da nufin gudanar da bincike kan kisan gillan da jami'an Saudiyya suka yi wa Jamal Khashoggi, dan jarida mai sukar siyasar kasar.
-
Muftin Kasar Libiya: Tarihin Mahukutan Saudiyya Cike Yake Da Kisan Malamai Da 'Yan Adawa
Nov 01, 2018 17:06Babban muftin kasar Libiya, Sheikh Sadiq al-Ghariani, ya bayyana cewar tarihin mahukuntan Saudiyya cike yake da take hakkokin bil'adama, kisan gillan da kashe malamai, 'yan adawa da mutanen da ba su ci ba su sha ba.
-
Kokarin Amurka Na Fitar Da Saudiyya Daga Cikin Kangin Tsaka Mai Wuya Da Ta Shiga A Yamen
Nov 01, 2018 05:23Sakamakon matakan matsin lamba da kasashen Amurka da Saudiyya suke fuskanta tun bayan kisan gillar da aka yi wa dan jaridar Saudiyya mai adawa da masarautar kasar ta Saudiyya Jamal Khashoggi, mahukuntan Amurka suka fara batun neman hanyar warware rikicin kasar Yamen.
-
Turkiya: An Kashe Khashoggi Ne Ta Hanyar Shakare Shi Kafin A Daddatsa Gawarsa
Nov 01, 2018 05:13Babban mai shigar da kara na kasar Turkiya ya tabbatar da cewa, wadanda suka kashe Jamal Khashoggi sun fara shakare shi ne, kafin daga bisani su yi wa gawarsa gunduwa-gunduwa.
-
Akon Ya Sanar da Cewa Zai Tsaya Takarar Shugabancin kasar Amurka
Nov 01, 2018 05:13Fitaccen mawaki dan kasar Amurka kuma dan asalin kasar Senegal Aliaume Damala Badara Akon Thiam ya bayyana shirinsa na tsayawa takarar shugabancin kasar ta Amurka a zaben 2020.
-
Tarayyar Turai Ta Yi Na'am Da Batun Dakatar Da Yaki A Kasar Yemen
Nov 01, 2018 05:12Kungiyar tarayyar turai ta yi na'am da kiran da Amurka ta yi na a kawo karshen yakin kasar Yemen.
-
Amurka ta Baiwa Masu Rikici A Yemen Kwanaki 30 Kan Su Tattauna
Oct 31, 2018 12:04Amurka ta bukaci bangarorin dake rikici a Yemen dasu kawo karshen rikicin kasar tare da gindaya masu wa'adin kwanaki talatin na su bude tattaunawa tsakaninsu.