-
Trump Ya Dakatar Da Ziyarar Pompeo Zuwa Korea Ta Arewa
Aug 25, 2018 00:54A jiya juma'a shugaban kasar Amurka Donal Trump ya dakatar da ziriyar Saktaren harakokin wajen kasar Mike Pompeo zuwa kasar Korea ta Arewa bisa da'awar rashin ci gaba na kakkabe makaman nukiya a tsibirin Korea.
-
Jam'iyyar Labo Ta Kasar Britania Ta Sauya Tunani Kan Ficewar Kasar Daga tarayyar Turai
Aug 23, 2018 14:29A wani juyin ba zata jam'iyyar Labo ta kasar Britania ta bada sanarwan cewa a shirye take gudanar da wani zaben raba gardama dangane da ficewar kasar daga tarayyar Turai.
-
Kotu Ta Samu Wasu Na Kusa Da Trump Da Aikata Manyan Laifuka
Aug 23, 2018 02:06manyan Kusantan Donald Trump guda biyu na fuskantar hukuncin kotu, bayan sun amsa laifukan da ake zarginsu da aikatawa.
-
Shugaban Kasar Amurka Na Iya Fuskantar Kiran Majalisar Dokokin Kasar
Aug 22, 2018 14:29Mujallar Newsweek da ta fito a yau Laraba ta ce sauyin da ake samu a kan batun Paul Manafort, ya sa Shugaba Donlad Trump na karatar gurfana a gaban majalisa domin amsa tambayoyi
-
Gwamnatin Brazil Ta Dauke Wasu Yan Gudun Hijira Kasar Venezuela Daga Sansaninsu Zuwa Wasu Wurare.
Aug 22, 2018 07:21Gwamnatin kasar Brazil ta bada sanarwan dauke yan gudun hijirar kasar Venezuela dubu guda daga sansanin da aka kafa masu a garin Roraima na kan iyakar kasashen biyu zuwa wasu wurare saboda harin da aka kai masu.
-
Kungiyar Taliban Za Ta Halarcin Zaman Mascow
Aug 21, 2018 14:31Ministan harakokin wajen kasar Rasha ya tabbatar da cewa kungiyar Taliban za ta haslarci zaman da za a yi game da rikicin kasar Afganistan a birnin Moscow.
-
IEA:Korea Ta Arewa Ba Ta Dakatar Da Ayyukanta Na Nukuliya Ba.
Aug 21, 2018 14:30Hukumar kula da makamashin nukiliya ta tabbatar da cewa babu wata alama dake tabbatar da cewa kasar Korea ta Arewa ta dakarar da ayyukanta na nukiliya.
-
MDD Ta Yi Allah Wadai Kan Harin Da Kungiyar Boko Haram Ta Kai A Najeriya
Aug 21, 2018 14:29Babban Saktaren MDD ya yi Allah wadai kan harin ta'addancin da kungiyar Boko haram ta kai a arewa maso gabashin Najeriya
-
Kyamar Salon Mulkin Donald Trump Na Karuwa A Kasar Amurka
Aug 21, 2018 04:24Wani sakamakon jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Amurka ya nuna cewa, mafi yawan Amurkawa ba su gamsu da salon mulkin Donald Trump ba.
-
Paparoma Francis Ya Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin Yara Da Malaman Kirista Suka Yi A Kasar Amurka
Aug 20, 2018 13:43Shugaban darikar Katolika ta mabiya addinin kirista a duniya ya yi tofin Allah tsine kan cin zarafin kananan yara da wasu malaman addinin kirista suka yi a kasar Amurka.