-
Yunkurin Amurka Na Karan Kanta A Kan Kasar Rasha
Aug 09, 2018 07:25Shugaban kwamitin harakokin kasa da kasa na Rasha ya sanar da cewa bukatar sanatocin Amurka na bayyana Rasha a matsayin kasa mai goyon bayan 'yan ta'adda, yunkuri ne na nuna kai.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Myanmar Ta Shiryawa Yan Gudun Hijirar Kasar Yankinsu Don Maidasu Gida.
Aug 09, 2018 02:27Kungiyar bada agajin gaggawa ta majalisar dinkin duniya ta bukaci kasar Myanmar ta gyara yankin Rokhin na kasar don shirin maida dubban daruruwan yan kasar wadanda suke gudun hijira a kasar Bangladesh a halin yanzu.
-
Amurka Zata Dorawa Rasha Sabbin Takunkuman TattalinArziki.
Aug 09, 2018 02:26Ma'aikatar harkokin wajen Amurka ta bayyana cewa zata kakabawa kasar Rasha sabbin takunkuman tattalin arziki saboda zargin ta yi amfani da iska mai guba wajen halaka Sergei Skripal a kasar Britania.
-
Turkiya Zata Ci Gaba Da Sayan Iskar Gas Daga Kasar Iran Duk Tare Da Takunkuman Amurka.
Aug 09, 2018 02:25Gwamnatin kasar Turkia ta bada sanarwan cewa zata ci gaba da sayan danyen man fetur da Iskar gasa daga kasar Iran duk tare da takunkuman da gwamnatin AMurka ta dora mata.
-
Tarayyar Turai Zata Kakaba Takunkumi Kan Duk Kamfanin Kungiyar Da Ya Daina Hulda Da Iran
Aug 08, 2018 07:27Tarayyar turai ta bada sanarwar cewa zata kakaba takunkumi kan duk wani kamfanin kasashen tarayyar da ya dakatar da huldar kasuwanci da Iran don biyayya ga Amurka.
-
Birtaniya: Ana Ci Gaba Da Mayar Wa Boris Johnson Martani
Aug 08, 2018 03:03Shugaban Jam'iyyar Conservative na kasar Birtaniya Brandon Lewis ya kirayi tsohon ministan harkokin Wajen Birtaniyan Boris Johnson da ya nemi gafara akan cin zarafin da ya yi wa mata musulmi masu sanya nikabi
-
Wasu Yan Majalisar Tarayyar Turai Suna Goyon Bayan Kanada A Rikicinta Da Kasar Saudia
Aug 07, 2018 14:34Wasu yan majalisar dokokin tarayyar turai sun bayyana goyon bayansu ga kasar kanada dangane da korar jakadan kasar wanda Saudia ta yi a cikin kwanakin da suka gabata.
-
Mutane 98 Suka Mutu A Girgizar Kasar Indonusiya
Aug 07, 2018 06:47Hukumomi a Indonusiya sun ce mutane a kalla 89 ne suak rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasar data auka wa kasar a tsibirin Lombok.
-
MDD Ta Yi Maraba Da Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Sudan ta Kudu
Aug 07, 2018 06:08Babban sakatare na Majalisar Dinkin Dunita, Antonio Guterres, ya yi maraba da yarjejeniyar zaman lafiya da raba mulki da bangarorin dake rikici a Sudan ta Kudu suka cimma a tsakaninsu.
-
MDD Ta Yi Maraba Da Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Sulhu A Sudan Ta Kudu
Aug 07, 2018 02:03Saktare Janar na MDD ya yi maraba da rattaba hannu da bangarorin gwamnatin sudan ta kudu da na 'yan tawaye suka yi na raba mikamai, inda ya bukace su da su gaggauta zartar da wannan yarjejjeniya