Pars Today
Manyan hafsohin sojin kasashen Rasha da Amurka sun gana, domin tattauna batun tsaro da kuma hadin guiwa tsakanin dakarunsu a Siriya.
Jam’iyyar Republican a reshenta da ke jahar Virginia a kasar Amurka ta nisanta kanta da cin zarafin da aka yi wa ‘yar majalisar dokokin kasar musulma.
Ministan harkokin wajen kasar ta Turkiya Maulud Chawush Oglu ya bayyana haka ne a yayin da yake gabatar da wani jawabi a birnin Ankara babban birnin Kasar.
Masu Zanga-zangar da su ka shahara da sanya tufafi mai launin ruwan dorawa, sun shiga mako na goma sha shida a jere a jiya Asabar.
A sabon fada da ya barke ya yakin da kasashen India da Pakistan suke yi, an kashe mutane 8
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa ya kasa cimma yerjejeniya da tokoransa na korea ta Arewa Kim Jon Ung bayan tattaunawa na kwanaki biyu a birin Hanoi, babban birnin kasar Vietnam.
Dubun-dubatar jama'a a birnin Caracas na kasar Venezuela suna ci gaba da gudanar da gangami a kan titunan birnin domin nuna goyon baya ga shugaban kasar Nicolas Maduro.
A wani lokaci yau Alhamis ce, ake sa ran kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, zai yi wani zaman kada kuri'a kan wasu kudurorin doka masu sabani da juna da kasashen Amurka da Rasha suka gamatar masa kan batun Venezuela.
Kungiyar Taliban ta gargadi gwamnatin India dangane da ci gaba da kai wa kasar Pakistan hari, tare bayyana hakan a matsayin lamari mai matukar hadari.
Kungiyar tarayyar turai ta yi watsi da matakin da gwamnatin kasar Birtaniya ta dauka na haramta kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon.