Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Zanga -Zanga Ta Lashe Rayukan Mutane Biyu A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo

    Zanga -Zanga Ta Lashe Rayukan Mutane Biyu A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo

    May 26, 2016 11:09

    Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da masu adawa da shirin shugaban kasar Joseph Kabila na yin tazarce a kan karagar shugabancin kasar a karkashin gwamnatin rikon kwarya ya lashe rayukan mutane akalla biyu.

  • Kungiyar 'Yan Majalissun Afirka Na Kan Matsayarta Na Kin Amincewa Da ICC

    Kungiyar 'Yan Majalissun Afirka Na Kan Matsayarta Na Kin Amincewa Da ICC

    May 25, 2016 01:51

    Shugaban kungiyar 'yan majalissun dokokin kasashen Afirka Roger Nkodo, ya jaddada matsayar kungiyar game da kin amincewa da matakin kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ICC, don gane da batun kasar Sudan, da ma sauran matakai na rashin adalci wadanda a cewar sa kotun ke dauka kan nahiyar Afirka.

  • Taron Shekara-Shekara Na Bankin Raya Afirka.

    Taron Shekara-Shekara Na Bankin Raya Afirka.

    May 24, 2016 07:57

    An Bude Taron Shekara-Shekara Na Bankin Raya Nahiyar Afirka A Kasar Zambia.

  • Shugabar Liberiya Ta Sanar Da Shirin Ragen Yawan Dakarun MDD Da Suke Kasarta

    Shugabar Liberiya Ta Sanar Da Shirin Ragen Yawan Dakarun MDD Da Suke Kasarta

    May 24, 2016 01:05

    Shugabar Liberiya ta sanar da shirin ragen yawan dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da suke cikin kasarta.

  • ECOWAS Na Son A Bullo Da Tsare -tsaren Yaki Da Ta'addanci A Shiyyar

    ECOWAS Na Son A Bullo Da Tsare -tsaren Yaki Da Ta'addanci A Shiyyar

    May 21, 2016 13:40

    Hukumomi da kwararru da suka fito daga kasashe mambobin kungiyar raya tattalin kasashen yammacin Afirka sun shawarci junan su game da bullo da nagartattun tsare tsare yaki da ta'addanci a shiyyar.

  • An Tabbatar Da Bullar Cutar Zika A Cap-Vert

    An Tabbatar Da Bullar Cutar Zika A Cap-Vert

    May 21, 2016 13:28

    Hukumar kiwon lafiya ta duniya WHO ta shelanta cewa, ofishin nazari na cibiyar nazarin Pasteur ta Faransa dake birnin Dakar na Senegal ya tabbatar da cewa, yanzu kwayoyin cutar Zika dake yaduwa a kasar Cape Verde, da wadanda ke bazuwa a nahiyar Amurka, irinsu daya ne.

  • Harin Ta'addanci A Wani Masallaci A Tanzania.

    Harin Ta'addanci A Wani Masallaci A Tanzania.

    May 21, 2016 07:57

    Mutane 3 sun kwanta Dama Sanadin Harin Ta'addanci A Masallaci.

  • Za'a Binciki Gwamnatin Rikon Kwarya A CRA

    Za'a Binciki Gwamnatin Rikon Kwarya A CRA

    May 20, 2016 05:48

    A Jamhuriya Afirka ta tsakiya gwamnatin kasar ta ce za'a binciki yadda hukumomin wucin gadi suka aiwatar da mulkin su.

  • Tunisiya Ta Karbin Bashin Bankin Duniya

    Tunisiya Ta Karbin Bashin Bankin Duniya

    May 18, 2016 15:04

    Bankin Duniya Ya Bai wa gwamnatin kasar Tunisya Bashin Dala Biliyan Biyar

  • An bukaci Gwamnati da ta kalubalancin kisan da ake yiwa fararen hula a D/Congo

    An bukaci Gwamnati da ta kalubalancin kisan da ake yiwa fararen hula a D/Congo

    May 17, 2016 01:11

    Kungiyoyin fararen hula A kasar Demokradiyar Kongo sun bukci Gwamnatin da ta dauki kwararen matakai domin kalubalantar kisan gillar da ake yiwa Jama'a A gabashin kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS