Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Guinea Da Liberiya Sun Jaddada Bukatar Hadin Kai A Fegen Yaki Da Ta'addanci

    Guinea Da Liberiya Sun Jaddada Bukatar Hadin Kai A Fegen Yaki Da Ta'addanci

    May 14, 2016 06:15

    Kasashen Guinea Conakry da Liberiya sun jaddada bukatar hadin kai da taimakekkeniya a tsakaninsu a fagen yaki da ta'addanci.

  • Dambaruwar Siyasa Tana Ci Gaba Da Daukan Sabon Salo A Kasar Mauritaniya

    Dambaruwar Siyasa Tana Ci Gaba Da Daukan Sabon Salo A Kasar Mauritaniya

    May 14, 2016 06:14

    Dambaruwar siyasa tana ci gaba da daukan sabon salo a kasar Mauritaniya musamman bayan furucin baya- bayan nan da shugaban kasar ya yi na neman rusa Majalisar Dattijan kasar.

  • Gwamnatin Ivory Coast Ta Fara Shirye-Shiryen Dawowar 'Yan Gudun Hijirar Kasarta

    Gwamnatin Ivory Coast Ta Fara Shirye-Shiryen Dawowar 'Yan Gudun Hijirar Kasarta

    May 13, 2016 06:53

    Ministan tsare-tsare a kasar Ivory Coast ya sanar da shgirin gwamnatin kasarsa na fara shirye-shiryen dawowar 'yan gudun hijirar kasar da kasashen ketare.

  • Bukatar Karfafa Alaka Tsakanin Kungiyar Tarayyar Afrika Da Majalisar Dinkin Duniya

    Bukatar Karfafa Alaka Tsakanin Kungiyar Tarayyar Afrika Da Majalisar Dinkin Duniya

    May 13, 2016 06:32

    Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci karfafa alaka tsakaninta da kungiyar tarayyar Afrika da nufin bunkasa harkar tsaro da sulhu a nahiyar ta Afrika.

  • Damuwar Kungiyar Afirka kan yadda cin hanci da rashuwa ke kara samun gindin zama a Nahiyar

    Damuwar Kungiyar Afirka kan yadda cin hanci da rashuwa ke kara samun gindin zama a Nahiyar

    May 13, 2016 00:51

    Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana damuwar ta kan yadda ake samun karuwar cin hanci da rashawa a nahiyar Afirka.

  • WFP / PAM : Ana Fama Da  Matsalar Karamcin Abinci A Kudancin Afirka

    WFP / PAM : Ana Fama Da Matsalar Karamcin Abinci A Kudancin Afirka

    May 12, 2016 23:19

    Hukumar samar da abinci ta duniya ta kiyasta cewa kimanin mutane miliyan 32 ke fama da matsalar karamcin abinci a kudancin Afirka.

  • Tsanantar Talauci A Murtaniya

    Tsanantar Talauci A Murtaniya

    May 12, 2016 04:44

    An bayyana cewa fiye da kaso 40% na al'ummar Murtaniya su ke fama da talauci.

  • An buda taron Tattalin Arzikin kasashen Duniya  kan Afirka A Ruwanda

    An buda taron Tattalin Arzikin kasashen Duniya kan Afirka A Ruwanda

    May 11, 2016 12:32

    An buda taron Tattalin Arzikin kasashen Duniya a kan Afirka karo na 26 A Birnin Kigali na kasar Ruwanda

  • Zargin Gwamnatin Ruwanda Da Hannu A Tashe-Tashen Hankulan Kasar Burundi

    Zargin Gwamnatin Ruwanda Da Hannu A Tashe-Tashen Hankulan Kasar Burundi

    May 10, 2016 06:38

    Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta yi zargin cewa: Kasar Ruwanda tana amfani da 'yan tawayen M23 na Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da suka nemi mafaka a cikin kasarta wajen kara ruruta wutan rikicin kasar Burundi.

  • Ruwanda :  Zabtarewar Kasa Ta Kashe Mutane 49

    Ruwanda : Zabtarewar Kasa Ta Kashe Mutane 49

    May 09, 2016 11:19

    Hukumomi a kasar Ruwanda sun ce akalla mutane 49 ne suka rasa rayukan su sakamakon zabtarewa kasa da aka fuskanta biyo bayan tafka ruwan sama kamar da bakin kwarya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS