Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Kenya : 'Yan Adawa Sun Yi Watsi Da Sakamakon Zabe

    Kenya : 'Yan Adawa Sun Yi Watsi Da Sakamakon Zabe

    Aug 09, 2017 02:00

    'Yan adawa a Kenya sun yi watsi da sakamakon wucin gadi na zaben shugaban kasar dake nuna shugaba mai barin gado Uhuru Kenyatta kan gaba.

  • Shugaban Mozambique Da Madugun 'Yan Adawa Sun Gana A karon Farko Tun 2015

    Shugaban Mozambique Da Madugun 'Yan Adawa Sun Gana A karon Farko Tun 2015

    Aug 07, 2017 12:53

    Shugaban kasar Mozambik Filipe Nyusi da madugun 'yan tawayen kasar Afonso Dhlakama sun gana a karon farko tun shekara ta 2015, lamarin da ake ganin zai taimaka wajen kawo karshe rikicin da ya barke a kasar tun bayan zaben shugaban kasar da aka gudanar shekaru uku da suka gabata.

  • Zamen Dar-dar A Gabanin Babban Zaben Kasar Kenya

    Zamen Dar-dar A Gabanin Babban Zaben Kasar Kenya

    Aug 07, 2017 01:35

    A gobe Talata ne idan Allah ya kai al'ummar Kenya ke kada kuri'a a babban zaben kasar, wanda ake cikin zamen dar-dar a gabaninsa saboda yiyuwar samun tashin hankali.

  • Rwanda : Paul Kagame, Ya Lashe Zabe Da Kashi Sama Da 98%

    Rwanda : Paul Kagame, Ya Lashe Zabe Da Kashi Sama Da 98%

    Aug 05, 2017 01:10

    Hukumar zabe a kasar Rwanda ta bayyana shugaban kasar Paul Kagame, a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar da aka kada kuri'arsa a jiya Jumma'a.

  • Ana Zaben Raba Gardama Kan Kundin Tsarin Mulki A Mauritaniya

    Ana Zaben Raba Gardama Kan Kundin Tsarin Mulki A Mauritaniya

    Aug 05, 2017 01:05

    Yau Asabar ne al'ummar Mauritaniya ke gudanar da zaben raba gardama kan yin gyaran fuskawa kundin tsarin mulkin kasar.

  • Amnesty Int. Kauda Ido Kan Kisan Musulmi A Afirka Ta Tsakiya Abin Kunya Ne

    Amnesty Int. Kauda Ido Kan Kisan Musulmi A Afirka Ta Tsakiya Abin Kunya Ne

    Aug 03, 2017 12:57

    Kungiyar kare hakkin bil adama da kasa da kasa Amnesty International ta yi Allah wadai da yadda kasashen duniya suka kauda idanunsu dangane da kisan da ake yi wa musulmi a jamhuriyar Afirka ta tsakiya.

  • Ana Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Senegal

    Ana Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Senegal

    Jul 30, 2017 01:53

    A Senegal, yau Lahadi ne al'ummar kasar da suka tantanci kada kuri'a ke zaben 'yan majalisar dokoki, wanda ke zamen zakaran gwajin dafin zaben shugaban kasar na shekara 2019 dake tafe.

  • Sarkin Marocco Ya Yi Wa Fursunoni Da Dama Ahuwa

    Sarkin Marocco Ya Yi Wa Fursunoni Da Dama Ahuwa

    Jul 30, 2017 01:50

    Sarki Mohammed na shida na Marocco ya yi wa fursunoni da dama ahuwa ciki har da wadanda aka cafke a yayin zanga zanga yankin rif dake arewacin kasar.

  • Hanyar Kalubalantar Matsalar Kwararan Bakin Haure Zuwa Kasashen Yammacin Turai

    Hanyar Kalubalantar Matsalar Kwararan Bakin Haure Zuwa Kasashen Yammacin Turai

    Jul 29, 2017 02:04

    A kokarin da ake yi na shawo kan matsalar kwararan bakin haure zuwa kasashen yammacin Turai, wakilan kasashen Turai da na Afrika 10 gami da wasu kungiyoyi 4 masu zaman kansu sun cimma yarjejeniya kan bin hanyoyin da suka dace domin kalubalantar matsalar kwararan bakin hauren zuwa kasashen Turai musamman ta hanyar teku.

  • Sabani A gabanin Zaben 'Yan Majalisar dokoki A Senegal

    Sabani A gabanin Zaben 'Yan Majalisar dokoki A Senegal

    Jul 28, 2017 00:20

    A Senegal, a yayin da zaben 'yan majalisar dokokin kasar ke kara karatowa, ana ci gaba da tada jijiyoyin wuya akan sabon tsarin da gwamnatin kasar ta bijiro da shi kan zaben na ranar lahadi mai zuwa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS