-
Gambia Tana Shirin Komawa Kungiyar Kasashe Renon Ingila Da Kotun ICC
Jun 24, 2017 10:29Kasar Gambia ta ce nan ba da dadewa ba za ta sake zama mamba a kungiyar kasashe renon Ingila da na kotun hukunta manyan laifuffuka ta kasa da kasa cewa da ICC.
-
Barazanar Cutar Amai Da Gudawa Ga Yara A Yankin Tafkin Chadi
Jun 24, 2017 09:56Asusun kula da kananan yara na MDD UNICEF, ya yi gargadin cewa, a lokacin da aka shiga yanayi na damina, sama da yara miliyan 5.6 ne ke cikin hadarin kamuwa da cututtukan da ake dauka daga ruwa a yankin tafkin Chadi.
-
G5 Sahel : Kwamitin Tsaro Ya Amunce Da Kafa Rindinar Yaki Da Ta'addanci
Jun 22, 2017 01:56Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya amunce da gagariminn rinjaye da bukatar kafa wata rindinar hadin gwiwa ta Afrika don yaki da mayakan dake ikirari da sunan jihadi a yankin Sahel.
-
CRA : An Cimma Yarjejeniyar Sulhu Tsakanin Gwamnati Da 'Yan Tawaye
Jun 20, 2017 01:14Gwamnatin Jamhuriyar Tsakiyar Afrika ta ce ta cimma yarjejeniyar sulhu tsakaninta da ‘yan tawayen kasar a wani taron da aka yi a birnin Rome da niyar kawo karshen rikici a kasar.
-
Za'a Kori Sojojin Kongo Daga Cikin Tawagar (MINUSCA)
Jun 20, 2017 01:12A wani lokaci, yau Talata ne ake sa ran sakatare janar na MDD, Antonio Guterres, zai sanar da korar wasu sojojin kasar Kongo 600 dake aiki a cikin tawagar wanzarda zamen lafiya ta (Minusca) a Jamhuriya Afrika ta Tsakiya.
-
Mali : Kawancen Mayakan Jihadi A Sahel Ya Dau Alhakin Kai Harin Bamako
Jun 20, 2017 01:12Kawancen Mayakan Jihadi A yankin Sahel mai alaka da kungiyar Al'Qaida ya sanar da cewa shi keda alhakin kai hari kan jami'an tsaro da fararen hula a wurin shakatawa nan na ''Le Campement Kangaba'' dake gabashin Bamako, babban birnin kasar Mali.
-
MDD Ta Bukaci Magance Rikicin Djibouti Da Eritrea Ta Hanyar Shawarwari
Jun 20, 2017 01:10Kwamitin tsaro na Majalisar dinkin duniya, ya bukaci kasashen Djibuti da Eritrea da su magance rikicin Iyakokinsu ta hanyar shawarwari.
-
Kofi Anan Ya yi Gargadi Akan Makomar Kasar Demokradiyyar Congo
Jun 19, 2017 07:29Tsohon babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya, Kofi Anan da wasu tsoffin shugabannin Afirka sun yi gargadi akan hatsarin da ya ke fuskantar makomar kasar Demokradiyyar Congo
-
Ruwanda : Kagame Zai Sake Tsayawa Takara
Jun 18, 2017 11:31Jam'iyyar FPR mai mulki a Ruwanda ta sake tsaida shugaban kasar mai ci Paul Kagame, a matsayin dan takararta a zaben shugabancin kasar na watan Agusta mai zuwa.
-
Iran : Zarif, Ya Fara Ran Gadi A Arewacin Afrika
Jun 18, 2017 09:32Yau Lahadi, ministan harkokin wajen kasar Iran, Mohammad Javad Zarif, ya fara wani ran gadi a wasu kasashen arewacin Afrika.