-
An Bukata A Tura Dakaru Na Musaman Zuwa Yankin Sahel
Jun 18, 2017 01:15Ministan Harakokin wajen Kasar Mali ya bukaci Kwamitin tsaron MDD da ya tura Dakaru na musaman zuwa yankin Sahel domin yaki da ta'ddanci.
-
Zimbabwe : An Haramta Shigo Da Masara Daga Ketare
Jun 14, 2017 10:17Gwamnatin Zimbabwe ta dau matakin haramta shigo da masara dage waje zuwa cikin kasar, bayan gamsuwa da yadda noman masara ya kasance a bana.
-
Damuwar MDD Kan Ci Gaba Da Rikicin Siyasa A Tsakiyar Afirka
Jun 14, 2017 07:24Manzon Musaman Na MDD zuwa kasashen dake tsakiyar Afirka ya bayyana damuwar sa kan ci gaba da rikicin Siyasa a yankin.
-
Senegal Ta jaddada Wajabcin Fada Da Ayyukan Ta'addanci
Jun 12, 2017 14:29Shugaban kasar Senegal Macky Sall ya fadi cewa kasarsa za ta ci gaba da yaki da ta'addanci har zuwa dawowar tsaro.
-
Dakarun Somaliya Sun Ragargaza Wani Sansanin Al-Shabab
Jun 12, 2017 01:13Dakarun musamen na Somaliya hadin gwiwa da wani harin jiragen sama na Amurka ya kai mummunan hari kan wani sansanin bada horo na kungiyar Al-Shabaab a kudu maso yammacin Mogadisho babban birnin kasar.
-
Morocco: Gagarumar Zanga-Zangar A saki 'Yan Adawa A Ribat
Jun 11, 2017 17:09An gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a yau a birnin Ribat na kasar Morocco, domin neman a saki mutanen da jami'an tsaro suke tsare da su, sakamakon jagorantar wani gangami a yankin Husaimah da ke arewacin kasar.
-
Taron Ministocin Harakokin Wajen Kasashen Afirka A Najeriya
Jun 10, 2017 07:23An Gudanar da taron Ministocin Harakokin wajen kasashen Afirka da arewacin Kasashen Turai a birnin Abuja fadar milkin Najeriya.
-
Al'Shabab Ta Kai Mummunan Hari Kan Dakarun Somaliya
Jun 08, 2017 11:19Kungiyar Al'shabab ta a Somaliya ce ta kai wani mummunan hari a wani inda ta kashe wani adadin sojoji mai yawa a wasu sansanin soji biyu dake yankin Puntland a arewacin kasar.
-
Wasu Kasashen Afirka Sun Yanke Alakar Su Da Kasar Qatar
Jun 08, 2017 07:24Bayan da wasu kasashen Larabawa suka yanke alakar Diplomasiyar su da kasar Qatar, Wasu daga cikin kasashen Afirka ma sun kira Jakadunsu daga kasar
-
D.R Congo : An Fara Shari'ar Wadanda Ake Zargi Da Kisan Jami'an MDD
Jun 06, 2017 01:19Wata kotun soji a Jamhuriya demukuraddiyar Kongo ta fara zamen shari'a wasu mutane da ake zargi da kashe jami'an MDD na biyu a yankin Kassai.