Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Mauritania : Za'a Je Zaben Raba Gardama

    Mauritania : Za'a Je Zaben Raba Gardama

    Apr 21, 2017 13:15

    A Mauritaniya za'a gudanar da zaben jin ra'ayin al'ummar a ranar 15 ga watan Yuli mai zuwa game da kudirin gwamnatin kasar na aiwatar da wasu sauye-sauye a kundin tsarin mulkin kasar.

  • Rahotanni: Sama Da Mutane 600 Sun Mutu Yayin Zanga-Zanga A Kasar Ethiopia

    Rahotanni: Sama Da Mutane 600 Sun Mutu Yayin Zanga-Zanga A Kasar Ethiopia

    Apr 19, 2017 06:45

    Kungiyoyin kare hakkokin bil'adama na kasar Ethiopia sun bayyana cewar sama da mutane 600 ne suka rasa rayukansu sakamakon zanga-zangogin kin jinin gwamnatin kasar da aka ta gudanarwa a shekarar da ta gabata.

  • Wasu 'Yan Bindiga Sun Harbe Jami'an 'Yan Sanda 8 A Tanzania

    Wasu 'Yan Bindiga Sun Harbe Jami'an 'Yan Sanda 8 A Tanzania

    Apr 14, 2017 10:51

    Wasu masu dauke da makamai sun harbe jami'an 'yan sanda 8 a gabashin kasar Tanzania.

  • Afrika Ta Tsakiya : Amurka Ta Kakabawa Jagororin Mayaka Takunkumi

    Afrika Ta Tsakiya : Amurka Ta Kakabawa Jagororin Mayaka Takunkumi

    Apr 13, 2017 01:24

    Amurka ta sanar da kakabawa shugabanin mayakan dake rikici a jamhuriya Afrika ta tsakiya takunkubi saboda hannun da suke da shi a rkicin da kasar ta tsunduma.

  • ICC Za Ta Saurari Afrika Ta Kudu Kan Kin cafke Al-Bashir

    ICC Za Ta Saurari Afrika Ta Kudu Kan Kin cafke Al-Bashir

    Apr 07, 2017 00:05

    Yau Juma'a ne ake sa ran kotun hukunta mayan laifuka ta duniya za ta saurari gwamnatin Afrika ta Kudu kan kin cafke shugaba Omar Al-Bashir na Sudan da take zargi da laifin kisan kare dangi.

  • Mali: An kawo Karshen Taron Kasa Na Sasanta Al'ummu

    Mali: An kawo Karshen Taron Kasa Na Sasanta Al'ummu

    Apr 04, 2017 12:27

    A jiya litinin ne aka kawo karshen taron sasanta al'ummu a birnin Bamaku tare da cimma matsaya akan batun Azwad.

  • Sudan: An Bude Taro Akan Harkokin Tsaro A Nahiyar Afirka Da Kasashe 30 Su ke Halarta.

    Sudan: An Bude Taro Akan Harkokin Tsaro A Nahiyar Afirka Da Kasashe 30 Su ke Halarta.

    Apr 04, 2017 12:25

    Jami'an tsaro daga kasashe 30 na nahiyar Afirka sun fara zaman kwanaki uku domin tattauna barazanar ta'addanci da nahiyar ta ke fuskanta.

  • Shugabannin Wasu Kabilun Libya Sun Sanya Hannu A Kan Yarjejeniyar Sulhu

    Shugabannin Wasu Kabilun Libya Sun Sanya Hannu A Kan Yarjejeniyar Sulhu

    Apr 02, 2017 13:19

    Manyan kabilun kudancin kasar Libya sun sanya hannu a kan wata yarjejeniyar sulhu a birnin Rom na kasar Italiya.

  • MDD Ta Tsawaita Aikin Tawagarta A RD Congo

    MDD Ta Tsawaita Aikin Tawagarta A RD Congo

    Apr 02, 2017 06:52

    MDD ta amunce da gagarimin rinjaye da tsawaita aikin tawagarta ta wanzar da zamen lafiya a Jamhuriya Demokuradiyyar Congo.

  • Afrika Ta Kudu : Ana Juyayin Rasuwar Ahmed Kathrada

    Afrika Ta Kudu : Ana Juyayin Rasuwar Ahmed Kathrada

    Mar 28, 2017 12:47

    Al'ummar Afrika ta kudu na juyayin rasuwar daya daga cikin shugabannin yaki da mulkin wariyar launin fata na kasar Ahmed Kathrada wanda Allah ya yiwa rasuwa yana da shekaru 87 a duniya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS