-
Gunea Bissau: An Gudanar Da Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Shugaban Kasa
Mar 26, 2017 08:10Dubban mutane a birnin Bissau sun yi Zanga-zangar kira ga shugaban kasa Jose Mario Vaz, da ya yi murabus daga kan mukaminsa.
-
Akalla Mitane 50 Sun Rasa Rayukansu A Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya
Mar 25, 2017 02:14Sakamakon wani sabon rikici da ya sake ballewa a jamhuriyar Afirka ta tsakiya, akalla mutane 50 sun rasa rayukansu, wasu da dama kuma sun jikkata.
-
Za A yi Wa Yaran Afrika Milyan 116 Riga-kafin Polio
Mar 24, 2017 13:03A wani mataki na kawar da cutar Polio ko kuma shan inna, hukumar lafiya ta duniya ta ce za'a fara wani gagarimin shiri na allura riga kafi ga yara 'yan kasa da shekara biyar sama Miliyan 116 a Afrika.
-
Faransa Ta Yi Kashedi Akan Rage Karfin Tawagar MONUSCO
Mar 22, 2017 00:51Faransa ta yi kashedi akan duk wani yunkuri na rage yawan dakarun tawagar wanzar da zamen lafiya ta MDD a Jamhuriya Demukuradiyyar Congo.
-
Yunkurin Dakile Kwararar Bakin Haure Daga Libya
Mar 20, 2017 14:29Ministocin harkokin cikin gida na kasashen gungun tuntuba a tekun bahar Rum sun yi wata ganawa yau Litini domin tattauna hanyoyin dakile kwararar bakin haure tun daga Libya.
-
Karfafa Sulhu da inganta rayuwa shi ne manufar Taron kungiyar IGAD
Mar 18, 2017 02:33'Yan Majalisun kasashen dake cikin Kungiyar IGAD suna gudanar da taron gwanaki biyu da nufin karfafa sulhu a yanki tare da kuma duba hanyoyin kiyaye canjin yanayi gami da kalubalantar hijrar da Matasan yankin ke yi zuwa kasashen Turai ba kan ka'ida ba.
-
Mauritaniya : Sanatoci Sun Yi Watsi Da Yiwa Kundin Tsarin Mulki Kwaskwarima
Mar 18, 2017 02:24Majalisar dattijan Mauritaniya ta yi watsi da shirin gwamnati na bukatar a yi wa kundin tsarin mulkin kasar kwaskwarima.
-
An Cafke Masu Alaka Da Da'eh 15 A Marocco
Mar 18, 2017 02:22Hukumomi a kasar Marocco sun sanar da cafke mutane 15 da ake zargi da alaka da kungiyar 'yan ta'adda ta da'esh.
-
Ahmad Na Madagasca Ya Zama Sabon Shugaban CAF
Mar 16, 2017 10:29An zabi, Ahmad Ahmad, na kungiyar kwallon kafar Madagasca, a matsayin sabon shugaban hukumar kwallo kafa ta Afirka (CAF).
-
Ana Zaman Makoki Na Kwanaki Uku A Habasha
Mar 14, 2017 12:16Majalisar dokoki a Habasha ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku, domin yuyayin mutanen da suka rasa rayukansu a zabtarewa kasa a wajen Adis Ababa babban birnin kasar.