-
Ana ci gaba da Kashe Mutane A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Sep 28, 2016 03:53Majalisar Dinkin Dunkiya ta Sanar da mutuwar mutane da yawa a Afrika ta tsakiya
-
Yan Adawa Suna Ci Gaba Da Zanga-Zanga A Birnin Brazzaville Fadar Mulkin Kasar Gabon
Sep 27, 2016 11:06Yan adawa suna ci gaba da gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da sakamakon zaben shugaban kasa a Gabon duk da hukuncin da kotun kula da kundin tsarin mulkin kasar ta fitar na jaddada ingancin zaben.
-
Shugaban Kasar Gabon Zai Saba Layar Fara Zango Na Biyu Na Shugabaci
Sep 26, 2016 15:35Ali Bango zai yi rantsuwar kama aiki na zango na biyu a shugabancinsa wanda zai dauke shi shekaru bakwai.
-
Kotu A DR Congo Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan 'Yan Tawayen Ruwanda
Sep 26, 2016 07:26Kotun soji a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta zartar da hukuncin kisa kan 'yan tawayen kasar Ruwanda 10 da aka samu da hannu a aiwatar da kashe-kashen killa a yankin Beni na Dimokaradiyyar Congo.
-
Gabon : Kotu Ta Hanawa Al'umma Zabinsu, Inji Jean Ping
Sep 25, 2016 02:16Dan takara daya sha kaye a zaben shugaban kasa a Gabon, Jean Ping, ya yi wasti da hukuncin da kotun tsarin mulkin kasar ta yanke wanda ya tabbatar da Ali Bongo a matsayin wanda ya yi nasara a zaben.
-
Jami'an Tsaron Gabon Sun Kame Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asirin Kasar
Sep 24, 2016 07:47Jami'an tsaron Gabon sun kame tsohon shugaban hukumar leken asirin kasar kan zargin hannu a kara ruruta wutan rikicin siyasa a kasar.
-
Kotun Kolin Kasar Gabon ta tabbatar da ingancin zaben shugaban kasa
Sep 24, 2016 04:49Tashar telbijin din Farance 24 ta ce; Kotun tsarin mulkin kasar Gabon ta bayyana Ali Bongo a matsayin wanda ya lashe zabe.
-
Tashe-Tashen Hankula Suna Ci Gaba Da Yin Kamari A Kasar Gabon
Sep 23, 2016 05:02Ana ci gaba da samun bullar tashe-tashen hankula a kasar Gabon duk da cewa ana zaman jiran hukuncin da kotun kundin tsarin mulkin kasar zata fitar kan sakamakon zaben shugaban kasa da ake ci gaba da samun takaddama a kai.
-
Zaben Gabon : Zaman Dar-dar Gabanin Hukuncin Kotu
Sep 23, 2016 03:13A kasar Gabon yau Juma'a ne ake dakon hukuncin da kotun tsarin mulkin kasar zata yanke kan jayayyar dake tsakanin shugaba mai barin gado, Ali Bongo Ondimba, da abokin hamayyarsa, Jean Ping, akan sakamakon zaben shugaban kasar daya bar baya da kura.
-
M.D.D ta yi suka akan yadda ake take haddin dan'adam a kasar Brundi
Sep 22, 2016 15:40Hannun Da Jami'an tsaron kasar Brundi Su ke da shi a take hakkin bil'adama