Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Kungiyar Tarayar Afirka ta bayyana shirinta na taimakawa kasar Gabon

    Kungiyar Tarayar Afirka ta bayyana shirinta na taimakawa kasar Gabon

    Sep 06, 2016 06:49

    Kungiyar Tarayar Afirka ta bayana shirin ta na shiga tsakani wajen magance rikicin da ya kuno kai bayan zabe a kasar Gabon

  • Shugaban Angola Ya Tsige Ministan Kudin Kasar Daga Kan Mukaminsa

    Shugaban Angola Ya Tsige Ministan Kudin Kasar Daga Kan Mukaminsa

    Sep 06, 2016 01:14

    Fadar shugaban kasar Angola ta sanar da cewa: Shugaba Jose Eduardo dos Santos ya tsige ministan kudin kasar daga kan mukaminsa biyo bayan matsalar tattalin arziki da Angola ta shiga sakamakon faduwar farashin man fetur a duniya.

  • Ministan Shari'ar Kasar Gabon Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminisa

    Ministan Shari'ar Kasar Gabon Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminisa

    Sep 06, 2016 01:13

    Ministan shira'ar Gabon ya yi murabus daga kan mukaminsa domin nuna rashin amincewarsa da abin da ya kira rashin mutunta tsarin dimokaradiyya a kasar.

  • Gumurzu Tsakanin Sojojin Gwamnatin DR Congo Da 'Yan Tawayen Kasar Ya Lashe Rayuka

    Gumurzu Tsakanin Sojojin Gwamnatin DR Congo Da 'Yan Tawayen Kasar Ya Lashe Rayuka

    Sep 06, 2016 01:11

    Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da 'yan tawayen kungiyar Mai Mai ya lashe rayukan sojoji akalla biyu a yankin gabashin kasar.

  • Kotu A Mauritaniya Ta Yanke Hukuncin Dauri Kan 'Ya'yan Tsohon Shugaban Kasar

    Kotu A Mauritaniya Ta Yanke Hukuncin Dauri Kan 'Ya'yan Tsohon Shugaban Kasar

    Sep 06, 2016 01:10

    Wata kotu a kasar Mauritaniya ta yanke hukunci dauri a gidan kurkuku kan 'ya'yan tsohon shugaban kasar bayan ta same su da laifin fataucin muggan kwayoyi.

  • Jagoran 'Yan Adawan Gabon Yayi Kiran Da Gudanar Da Yajin Aiki Na Gama Gari

    Jagoran 'Yan Adawan Gabon Yayi Kiran Da Gudanar Da Yajin Aiki Na Gama Gari

    Sep 05, 2016 11:41

    Jagoran 'yan adawan kasar Gabon wanda kuma aka sanar da ya kashe kaye a zaben shugaban kasar da aka gudanar Jean Ping ya yi kiran da a fara yajin aiki na gama gari a duk fadin kasar don nuna rashin amincewa da sakamakon zaben da aka sanar inda aka ce shugaban kasar Ali Bongo ne ya lashe zaben.

  • Ana Shirin Rantsar Da Shugaban Zambiya Bayan Watsi Da Karar Abokin Hamayya

    Ana Shirin Rantsar Da Shugaban Zambiya Bayan Watsi Da Karar Abokin Hamayya

    Sep 05, 2016 11:41

    Kotun kundin tsarin mulkin kasar Zambiya ta yi watsi da karar da dan takarar da ya sha kaye a zaben shugaban kasar da aka gudanar Hakainde Hichilema lamarin da zai share fagen rantsar da shugaban kasar Edgar Lungu a wani wa'adi na shekaru biyar a kan karagar mulkin kasar

  • MDD Ta Bukaci A Kawo Karshen Rikicin Bayan Zabe A Kasar Gabon

    MDD Ta Bukaci A Kawo Karshen Rikicin Bayan Zabe A Kasar Gabon

    Sep 05, 2016 01:24

    Sakatare Janar na MDD Ban Ki-moon ya nuna damuwa game da tashin hankalin da ya barke bayan zaben shugaban kasar Gabon, kana ya yi kira da'a gaggauta kawo karshen tashin hankalin a fadin kasar.

  • An Fitar Da Sunayen Kasashen Da Suka Samu Gurbin Shiga Gasar Cin Kofin Afrika

    An Fitar Da Sunayen Kasashen Da Suka Samu Gurbin Shiga Gasar Cin Kofin Afrika

    Sep 05, 2016 01:23

    An kawo karshen tankade da rairaye na kasashen da zasu fafata a gasar cin kofin Afrika da kasar Gabon zata karbi bakunci a badi idan Allah ya kai.

  • Bukatar Shugaban kungiyar Alkalan kasar Gabon daga Magabatan Shara'ar kasar

    Bukatar Shugaban kungiyar Alkalan kasar Gabon daga Magabatan Shara'ar kasar

    Sep 04, 2016 01:17

    Shugaban kungiyar Alkalan kasar Gabon ya bukaci magabatan mashara'antar kasar da su kare hakin Mutanan da aka kama sanadiyar tashe-tashen hankulan bayan zabe.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS