Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Tsaurara Matakan Tsaro A Kasar Rwanda Domin Fada Da Ta'addanci.

    Tsaurara Matakan Tsaro A Kasar Rwanda Domin Fada Da Ta'addanci.

    Sep 02, 2016 01:59

    Matakan Tsaro A Kasar Rwanda Na Kokarin Tabbatar Da Tsaro

  • Rashin Tsaro A Kasar Gabon Bayan Zaben Shugaban Kasa

    Rashin Tsaro A Kasar Gabon Bayan Zaben Shugaban Kasa

    Sep 02, 2016 01:52

    An Kone Ginin Majalisar Dokokin Kasar Gabon

  • Tabbatar da sakamakon zaben Gabon

    Tabbatar da sakamakon zaben Gabon

    Sep 02, 2016 01:06

    Bisa Sakamakon zaben da Hukumar zaben kasar ta sanar a hukumanci Shugaban kasar Gabon mai ci Ali Bongo ne ya lashe zaben da aka gudanar a ranar 27 ga watan Agustan da ya gabata.

  • Mutane Uku Sun Mutu A Rikicin Bayan Zaben Shugaban Kasar Gabon

    Mutane Uku Sun Mutu A Rikicin Bayan Zaben Shugaban Kasar Gabon

    Sep 01, 2016 12:51

    Rahotanni daga kasar Gabon sun bayyan cewar alal akalla mutane 3 sun rasa rayukansu kana wasu daruruwa kuma suna hannu 'yan sanda biyo bayan rikicin da ya barke a kasar bayan sanarwar da aka yi cewa shugaban kasar mai ci Ali Bongo shi ne ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Asabar din da ta gabata.

  • Zaben Gabon Ya Bar Baya Da Kura

    Zaben Gabon Ya Bar Baya Da Kura

    Sep 01, 2016 03:12

    Rahotanni daga Gabon na cewa ana cikin halin dar-dar a washe garin sanar da sakamakon zaben shugaban kasar da Ali Bongo Ondimba ya sake lashewa.

  • Jam'iyyar da ke mulki a kasar Gabon ta bukaci hukumar Zaben kasar ta fitar da dukkanin sakamakon zaben,

    Jam'iyyar da ke mulki a kasar Gabon ta bukaci hukumar Zaben kasar ta fitar da dukkanin sakamakon zaben,

    Aug 31, 2016 14:31

    Kakakin jam'iyyar da ta ke mulki a Gabon Faustin Baoukoubi ya bukaci a fitar da sakamakon zabe na karshe.

  • Ana Dakon Sakamakon Zabe A Gabon

    Ana Dakon Sakamakon Zabe A Gabon

    Aug 30, 2016 13:46

    Al’ummar kasar Gabon na ci gaba da dakon sakamakon zaben shugabancin kasar da aka gudanar, a ranar asabar da ta gabata, a daidai lokacin da 'yan adawa da jam'iyya mai mulki ko wanne ke ikirarin shi ya lashe zaben.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Bukatar Samun Zaman Lafiya A Kasar Gabon

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Bukatar Samun Zaman Lafiya A Kasar Gabon

    Aug 30, 2016 06:30

    Kakakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada bukatar nisantar duk wani abin da zai janyo tashe-tashen hankula sakamakon sabanin siyasa a kasar Gabon.

  • Kungiyar EU Ta Yi Zargin Tafka Magudi A Zaben Shugaban Kasar Gabon

    Kungiyar EU Ta Yi Zargin Tafka Magudi A Zaben Shugaban Kasar Gabon

    Aug 30, 2016 01:25

    A daidai lokacin da ake jiran fitar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a kasar Gabon a hukumance, masu sa ido daga kungiyar Tarayyar Turai sun bayyana cewar akwai yiyuwar an tafka magudi a zaben shugaban kasar.

  • Dan Takarar 'Yan Adawa Mafi Shahara A Kasar Gabon Ya Yi Da'awar Lashe Zaben Shugabancin Kasar

    Dan Takarar 'Yan Adawa Mafi Shahara A Kasar Gabon Ya Yi Da'awar Lashe Zaben Shugabancin Kasar

    Aug 29, 2016 01:25

    Dan takarar 'yan adawa mafi shahara a zaben shugabancin kasar Gabon Jean Ping ya yi da'awar cewa shi ya lashe zaben shugaban kasa a Gabon da aka gudanar a ranar Asabar da ta gabata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS