Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

afirka

  • Zambia: An Bukaci A Sake Kidaya Wasu Kuri'un Da Aka Kada A Zaben

    Zambia: An Bukaci A Sake Kidaya Wasu Kuri'un Da Aka Kada A Zaben

    Aug 28, 2016 07:48

    Babbar jam'iyyar adawa a kasar Zambia ta bukaci da a sake kidaya kuriun da aka kada a wasu mazabu a cikin lardin Lusaka.

  • A Yau Ne Al'ummar Kasar Gabon Ke Kada Kuri'ar Zaben Shugaban Kasa

    A Yau Ne Al'ummar Kasar Gabon Ke Kada Kuri'ar Zaben Shugaban Kasa

    Aug 27, 2016 06:30

    Al'ummar kasar Gabon na gudanar da zaben shugaban kasa a yau domin zaben daya daga cikin 'yan takara sha hudu da suke karawa da juna domin neman kujerar shugabancin kasar.

  • Jawabin Shugaban Kasar Gabon A Jajiberin Zabe

    Jawabin Shugaban Kasar Gabon A Jajiberin Zabe

    Aug 26, 2016 07:17

    Ali Bango Ya ce; Shi ne zai sake lashe zabe

  • Al'ummar A Lardin Kivu Ta Arewa A DR Congo Sun Nuna Rashin Jin Dadinsu Kan Rufe Sansanin MDD A Yankinsu

    Al'ummar A Lardin Kivu Ta Arewa A DR Congo Sun Nuna Rashin Jin Dadinsu Kan Rufe Sansanin MDD A Yankinsu

    Aug 25, 2016 12:06

    Al'ummar garin Kashebere da ke lardin Kivu ta Arewa a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun bayyana rashin jin dadinsu da matakin rufe sansanin Majalisar Dinkin Duniya a yankinsu.

  • Yajin Aikin Kwararrun Likitoci Na Kwana Biyar A Nijar

    Yajin Aikin Kwararrun Likitoci Na Kwana Biyar A Nijar

    Aug 25, 2016 07:38

    Likitocin Jamhuriyar Nijar Suna Yajin Aiki

  • Shugaban Gabon Ya Bayyana Kansa A Matsayin Dan Takara Mafi Dacewa

    Shugaban Gabon Ya Bayyana Kansa A Matsayin Dan Takara Mafi Dacewa

    Aug 25, 2016 01:17

    Shugaban kasar Gabon Ali Bongo ya bayyana kansa a matsayin dantakarar shugabancin mafi dacewa da duk wani canji da ake bukata a kasar a halin yanzu.

  • Kasar Masar Ta Kafa Sharuddan Maida Alaka Da Turkiya

    Kasar Masar Ta Kafa Sharuddan Maida Alaka Da Turkiya

    Aug 24, 2016 07:51

    Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Masar ya ce; Da akwai sharudda domin mayar da alaka da Turkiya

  • Yajin aikin gama gari a Jumhoriyar Demokradiyar Kwango

    Yajin aikin gama gari a Jumhoriyar Demokradiyar Kwango

    Aug 23, 2016 14:40

    'Yan Adawar Shugaban kasar Demokaradiyar Kwango sun fara yajin aiki na gama gari

  • An Kame Mutane 4 Da Su ka kashe Faransawa 2 A Kasar Madagascar

    An Kame Mutane 4 Da Su ka kashe Faransawa 2 A Kasar Madagascar

    Aug 23, 2016 07:47

    Kamun Mutane Hudu A Madagascar Saboda Kashin Faransawa hudu.

  • Kotun Soji A Jamhuriyar DR Congo Ta Fara Shari'ar Masu Hannu A Kisan Fararen Hula A Gabashin Kasar

    Kotun Soji A Jamhuriyar DR Congo Ta Fara Shari'ar Masu Hannu A Kisan Fararen Hula A Gabashin Kasar

    Aug 23, 2016 01:24

    Kotun soji A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta fara gudanar da shari'ar gungun 'yan tawayen da suke da hannu a aiwatar da kisan gilla kan al'ummar garin Beni da ke lardin Kivu ta Arewa a shiyar gabashin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS