-
Amurka : Trump Ya Ja Kunnan Tsohon Shugaban FBI Kan Fallasa Bayanai
May 12, 2017 13:39Shugaba Donald Trump na Amurka ya ja kunnan tsohon shugaban hukumar binciken miyagun laifuka ta kasar FBI da ya kora wato James Comey kada ya yi wani bayyani ga manema labarai .
-
Trump Ya Sallami Shugaban FBI, A Lokacin Da Yake Son Fadada Bincike Kan Rasha
May 11, 2017 01:19Wata majiyar majalisar kasar Amurka ta bayyana cewar shugaban kasar Donald Trump ya sallami shugaban hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka (FBI), James Comey ne a daidai lokacin da yake shirin fadada binciken da hukumar tasa take yi kan rawar da kasar Rasha ta taka a zaben shugaban kasar da ya gabata.
-
Kyamar Musulunci Ta Karu Da Kashi 57 Cikin Dari A Amurka
May 10, 2017 14:53Babbar cibiyar musulmi a kasar Amurka ta fitar da wani rahoto da ke nuni da cewa kyamar musulmi ta karu a kasar a cikin wannan shekara.
-
Mutane 50 Ne Su ka Mutu Da Kuma jikkata A Cikin Sa'oi 24 A Amurka Saboda Harbe-harbe.
May 10, 2017 07:31Cibiyar Da Take Kididdiga Tashin hankali a Amurka ta ce; A cikin sa'oi 24 da su ka gabata mutanen da su ka mutu da kuma jikkata sun kai 52.
-
Rasha Na Zawarcin Amurka Don Shawo Kan Rikicin Syria
May 10, 2017 01:19A wani lokaci a wannan Laraba ce ake sa ran ministan harkokin wajen Rasha Sergio Lavrov zai kai ziyarci birnin Washington domin tattaunawa da mahukuntan Amurka kan batun rikicin kasar Syria.
-
Amurka : Trump Ya Kori Shugaban Hukumar FBI
May 10, 2017 01:18Shugaban Amurka Donald Trump ya kori shugaban hukumar binciken manyan laifukan kasar FBI James Comey, wanda tuni hakan ya haifar da kace-nace a kasar.
-
Paparoma Ya Soki Amfani Da Sunan 'Uwa' Da Amurka Ta Yi Ga Bomb Din Da Ta Kai Hari Afghanistan
May 07, 2017 13:43Shugaban mabiyar darikar katolika ta duniya Paparoma Francis yayi Allah wadai da amfani da kalmar "Uwa" (Mother) da Amurka ta yi wajen sanya wa bomb din nan da ta yi amfani da shi a kasar Afghanistan a kwanakin baya.
-
An Hallaka Sojin Amurka A Somaliya
May 05, 2017 13:15Wani sojin Amurka guda ya hallaka a wani yanki dake yammacin birnin Magadushu fadar milkin kasar Somaliya
-
Al-Qa'ida Ta Sanar Da Alakar Dake Tsakaninta Da Amurka Da Saudiyya Cikin Yakin Yemen
May 02, 2017 06:46Shugaban kungiyar Al-Qa'ida a kasar Yemen, Qasim al-Rimi, ya bayyana cewar a lokuta da dama dakarunsu suna fada kafada da kafada da dakarun sa kai da suke samun goyon bayan Amurka da Saudiyya da kuma magoya bayan tsohon shugaban kasar Yemen din Abd Rabbuh Mansur Hadi wajen yakan dakarun kungiyar Ansarullah da aka fi sani da 'yan Houthi.
-
Iran: Ba Mu Da Shirin Tattaunawa Da Amurka Kan Wani Batu Na Daban
May 01, 2017 06:23Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi yayi watsi da labaran da wasu kafafen watsa labarai suke watsawa kan tattaunawar da Iran take yi da Amurka inda ya ce Iran ba ta shirin tattaunawa da Amurka kan wani batu na daban in ban da batun tattaunawar nukiliya.