Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

amurka

  • Amurka : Trump Ya Sanya Hannu Akan Sabuwar Dokar Baki

    Amurka : Trump Ya Sanya Hannu Akan Sabuwar Dokar Baki

    Mar 06, 2017 12:19

    Shugaba Donald Trump na Amurka, ya sanya hannu kan wata sabuwar doka data shafi baki, bayan da wata kotun kasar tayi watsi da wacen makamanciyarta data tanadi hana baki daga wasu kasashen musulmi bakwai shiga kasar.

  • An Yi Taho Mu Gama Tsakanin Masu Adawa Da Magoya Bayan Trump A California

    An Yi Taho Mu Gama Tsakanin Masu Adawa Da Magoya Bayan Trump A California

    Mar 05, 2017 14:05

    Masu adawa da shugaban Amurka Donald Trump sun yi ta ho mu gama da masu goyon bayansa a yankin Berkeley da ke cikin jahar California ta kasar Amurka.

  • Wani Musulmi Ya Tsaya Takarar Gwamnan Jahar Michigan Ta Amurka

    Wani Musulmi Ya Tsaya Takarar Gwamnan Jahar Michigan Ta Amurka

    Mar 05, 2017 14:02

    A karon farko wani musulmi ya fito a matsayin dan takarar neman gwamnan jahar Michigan ta kasar Amurka.

  • Amurka Ta Sake Kai Hari Kan Al-Qaida A Yemen

    Amurka Ta Sake Kai Hari Kan Al-Qaida A Yemen

    Mar 03, 2017 06:24

    Rahotanni da Yemen na cewa jiragen yakin Amurka sun sake kai hari kan gidajen wasu mayakan Al-Qaida ciki har da gidan wani babban kwamandan kungiyar.

  • Kamaru : An Cafke Masu Alaka Da Boko Haram 106

    Kamaru : An Cafke Masu Alaka Da Boko Haram 106

    Mar 02, 2017 07:41

    Rahotanni daga Kamaru na cewa mutane 106 ne ake tsare da bisa zarginsu da alaka da kungiyar 'yan ta'adda ta Boko Haram.

  • An Kashe Wani Ba'indiye A Amurka Bisa Zargin Cewa Musulmi Ne

    An Kashe Wani Ba'indiye A Amurka Bisa Zargin Cewa Musulmi Ne

    Mar 01, 2017 15:33

    An bude wutar bindiga a kan wasu indiyawa guda biyu a cikin jahar Texas da ke kasar Amurka bisa zargin cewa su mabiya addinin muslunci ne.

  • Babban Kwamandan Sojojin Amurka A Yankin Gabas Ta Tsakiya Ya Kai Ziyara A Asirce Syria

    Babban Kwamandan Sojojin Amurka A Yankin Gabas Ta Tsakiya Ya Kai Ziyara A Asirce Syria

    Feb 25, 2017 02:21

    A daidai lokacin da ake sukan amurka akan komawa kauye guda wajen tattaunawar da ake domin shawo kan rikicin kasar Syria, babban kwamandan tawagar sojojinta a yankin Gagas ta Tsakiya ya kai wata ziyara a asirce a kasar Syria.

  • Trump Ya Nada Sabon Mashawarci Kan Harkokin Tsaro

    Trump Ya Nada Sabon Mashawarci Kan Harkokin Tsaro

    Feb 21, 2017 02:23

    Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya sanar da nada Janar Herbert McMaster, a matsayin mai bashi shawara kan harkokin tsaron kasa, inda zai maye gurbin Michael Flynn wanda ya yi murabus a makon da ya gabata.

  • Jerin Gwano Mai Taken (Yau Ni Ma Musulmi Ne) A Birnin New York Na Amurka

    Jerin Gwano Mai Taken (Yau Ni Ma Musulmi Ne) A Birnin New York Na Amurka

    Feb 20, 2017 13:59

    Dubban Amurkawa sun gudanar da wani jerin gwano mai take (a yau ni ma musulmi ne) a birnin New York na kasar, domin kalubalantar salon siyasar Donald Trump ta kyamar musulmi da addinin muslunci.

  • Mafi yawan Amurkawa na adawa da hana musulmci shiga cikin kasar.

    Mafi yawan Amurkawa na adawa da hana musulmci shiga cikin kasar.

    Feb 19, 2017 07:39

    Bisa wani sabon Jin Ra'ayin Al'umma da aka gudanar, mafi yawan Amurkawa sun bayyana adawar su da hana Musulmi shiga cikin kasar Amurka.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS