-
Tashin Bama-Bamai Ya Yi Ajalin Sojin Burkina Faso 5
Mar 18, 2019 11:58A Burkina Faso, sojojin kasar biyar ne suka rasa rayukansu a wasu jerin tashin bama-bamai kirar gargajiya a gabashin kasar.
-
Burkina : An Kaddamar Da Mutum Mutumin Martaba Thomas Sankara
Mar 02, 2019 15:02A Burkina Faso, a karon farko an kafa mutum mutumin martaba tsohon shugaban kasar mirigayi Thomas Sankara, wanda ya jagoranci gwagwarmayar samarwa da 'yan kasar 'yanci.
-
Burkina Faso : An Rufe Makarantu Dubu Saboda Barazanar Tsaro
Feb 22, 2019 03:31Hukukoni a Burkina Faso, sun ce makarantun boko sama da dudu guda ne suka rufe kokofinsu ko kuma suka dakatar da koyarwa a jihohi biyar na kasar, saboda barazanar mayakan dake ikirari da sunan jihadi.
-
MDD :Ana Da Yan Gudun Hijira Kimanin Dubu 100 A Kasar Burkina Fasso
Feb 20, 2019 06:46Fiye da mutane dubu 100 ne suka kauracewa gidajensu a kasar Burkina Fasso a cikin yan watannin da suka gabata.
-
An Sake Kai Harin Ta'addanci A Burkina Faso
Feb 08, 2019 04:07Rundinar Sojin kasar Burkina faso ta sanar da mutuwar mutum biyu a wani harin ta'ddanci da aka kai kan wata barikin jami'an tsaron jandarma dake yankin Kongussi a arewacin kasar.
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda 146 A Kasar Burkina Faso
Feb 07, 2019 07:04Kakakin dakarun tsaron kasar Burkina Faso ya sanar da hallaka 'yan ta'adda kimanin 150 a kasar
-
Taron Koli Na Kungiyar G5-Sahel
Feb 05, 2019 18:13Shuwagabannin kasashen kungiyar G5-Sahel, sun gudanar da taronsu karo na biyar, yau a binin Ouagadugu na kasar Burkina Faso.
-
An Kashe Fararen Hula 14 A Kasar Burkina Faso
Feb 05, 2019 11:49Dakarun tsaron kasar Burkina Faso sun sanar da mutuwar fararen hula 14 a yayin wani hari da wani gungun 'yan bindiga suka kai.
-
An Nada Sabon Pira Minista A Kasar Burkina Faso
Jan 22, 2019 07:20Shugaban kasar ta Burkina Faso Rock Mark Christine Caboure ne ya sanar da Christophe Joseph Marie Dabire a matsayin sabon Pira Minista
-
Fira Ministan Burkina Faso Ya Yi Murabus
Jan 19, 2019 14:07Fira ministan Burkina Faso, Paul Kaba Thieba, ya yi murabus tare da sauren manbobin gwamnatinsa.