Pars Today
A Burkina Faso, sojojin kasar uku ne suka rasa rayukansu, a wani harin bam, a lokacin dasuke kan hanyarsu ta zuwa Fada N'gourma-Pama.
Majiyar tsaro a kasar ta Burkina Faso ta ce an kashe sojojin uku ne a gabashin kasar ta hanyar tashin wani bom da aka girke agefen hanya
A Burkina Faso, an kasa cimma matsaya tsakanin gwamnatin kasar da kuma kawacen kungiyoyin dake yaki da tsadar rayuwa kan batun rage farashin man fetur.
Akalla mutane biyar ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu a wani harin bam da aka kai a gabashin kasar Burkina Faso.
A Burkina faso yau ne, Janar Gilbert Diendere, ke bayyana a gaban wata kotun sojin Ouagadugu, bisa zargin yunkurin juyin mulkin 2015.
A Burkina Faso, a karon farko an aza tubalin da za'a kera mutum mutumin martaba tsohon shugaban kasar mirigayi Thomas Sankara, a Ouagadugu babban birnin kasar.
Rundunar sojin Burkina Faso ta sanar da kaddamar da hare-hare kan wasu gungun 'yan ta'adda a shiyar arewacin kasar tare da halaka 10 daga cikinsu.
Ma'aikatar tsaro ta kasar Borkina Faso Ta Bada Sanarwan Mutuwar mutane 8 a wasu hare-haren ta'addanci guda biyu da yan ta'adda suka kai a cikin kasar.
Wani bam da aka dasa kan hanya ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji akalla shida, da kuma raunana wasu a gabashin Burkina Faso.
A Burkina Faso, daruruwan mutane ne suka shiga wata zanga zanga a jiya Asabar, a Ouagadugu babban birnin kasar, domin nema ga mahukuntan aksar su dau mataki kan yawaitar hare hare na mayakan dake ikirari da sunan jihadi a kasar.