-
Zarif: Zai Fi Kyau Ga Trump Ya Kula Kada A Sake Kai Musu Hari Irin Na 9/11
May 21, 2017 17:19Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif, ya ja hankalin shugaban kasar Amurka Donald Trump da cewa, da zai fi a gare shi a ziyarar da yake yi a saudiyya ya tabbatar da cewa sun daddale da mahukuntan kasar, domin kada a sake kai ma Amurka wani hari makamancin 9/11.
-
Sharhi: Matsayin Kasar Saudiyya Wajen Cimma Siyasar Amurka A Gabas Ta Tsakiya
May 21, 2017 05:56A jiya Asabar 20, Mayun 2017 ne shugaban Amurka Donald Trump ya isa birnin Riyadh, babban birnin kasar Saudiyya a ziyararsa ta farko zuwa wata kasa ta waje tun bayan da ya dare karagar mulkin kasar Amurkan.
-
Shugaban Sudan Ya Janye Aniyarsa Ta Halartar Taron Saudiyya Da Trump
May 19, 2017 17:53Shugaban kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ya sanar da janyewarsa daga gayyatar da sarkin Saudiyya yayi masa na ya halarci kasar don ganawa da shugaban kasar Amurka Donald Trump wanda zai fara ziyarar aiki a kasar Saudiyya a gobe Asabar.
-
An Kara Yawan Kame Kamen Yan Gudun Hijira A Kasar Amurka
May 18, 2017 06:37Hukumar kula da yan gudun hijira a kasar Amurka ta bayyana cewa an kara yawan kame kamen yan gudun hijira a kasar a cikin watannu ukku na fadko na shugaba Donal Trump.
-
Putin Ya Ce Trump Bai Baiwa Lavrov Bayyanan Sirri Ba
May 17, 2017 18:50Shugaban Kasar Rasha yayi watsi da zarkin cewa Shugaban kasar Amurka ya baiwa Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov bayyanan Sirri
-
Bayanai Na Ci Gaba Da Fitowa Kan Dalilin Korar Shugaban FBI Da Trump Yayi
May 17, 2017 05:51Bayanai na ci gaba da fitowa dangane da dalilan da suka sanya shugaban Amurka Donald Trump ya kori shugaban Hukumar Kula Da Manyan Laifuffuka ta Amurkan (FBI) James Comey a kwanakin baya da har ya zuwa yanzu yake ci gaba da fuskantar mayar da martani.
-
Independent: Trump Da Bn Salman Su Ne Mutane Mafiya Hatsari Ga Duniya
May 13, 2017 19:11Jaridar Independent ta kasar Birtaniyya ta bayyana shugaban kasar Amurka Donald Trump da Yariman yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bn Salman a matsayin mutane biyu da suka fi hatsari a duniya.
-
Trump Ya Sallami Shugaban FBI, A Lokacin Da Yake Son Fadada Bincike Kan Rasha
May 11, 2017 05:49Wata majiyar majalisar kasar Amurka ta bayyana cewar shugaban kasar Donald Trump ya sallami shugaban hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka (FBI), James Comey ne a daidai lokacin da yake shirin fadada binciken da hukumar tasa take yi kan rawar da kasar Rasha ta taka a zaben shugaban kasar da ya gabata.
-
Trump: A Shirye Nake In Zauna Kan Teburi Tare Da Shugaban Koriya Ta Arewa
May 02, 2017 06:46Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa, a shirye yake ya zauna kan teburin tattauna tare da shugaban kasar Koriya ta arewa Kim Jong-un.
-
Matakin Amurka Na Tsoma Baki A Harkokin Kasashen Iraki Da Siriya
Apr 27, 2017 05:47Shugaban kasar Amurka ya bai wa sakataren tsaron kasar damar tantance yawan sojojin Amurka da za a tura kasashen Iraki da Siriya da sunan yaki da ta'addanci.