Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

faransa

  • Faransa: Idan Amfani Da Makaman Guba A Kan Fararen Hula Ya Tabba A Kasar Siria Faransa Zata Kai Mata Hari

    Faransa: Idan Amfani Da Makaman Guba A Kan Fararen Hula Ya Tabba A Kasar Siria Faransa Zata Kai Mata Hari

    Feb 14, 2018 06:17

    Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya bayyana cewa a duk lokacin da ya tabbata a gareshi kan cewa gwamnatin kasar Siria ta yi amfani da makaman guba kan fararen hula a kasar, gwamnatinsa zata kai hari kan wuraren da aka harhada makaman a kasar Sirya.

  • Faransa Ta Bayyana Damuwarta Kan Halin Da Al'ummar Siriya Ke Ciki.

    Faransa Ta Bayyana Damuwarta Kan Halin Da Al'ummar Siriya Ke Ciki.

    Feb 08, 2018 17:55

    Wakilin Kasar Faransa a MDD ya bayyana damuwarsa kan halin da fararen hula ke ciki a kasar Siriya

  • Ziyarar Shugaban Kasar Faransa Zuwa Afirka

    Ziyarar Shugaban Kasar Faransa Zuwa Afirka

    Feb 04, 2018 05:52

    Shugaban Kasar Faransa Emmanuel Macron ya kai ziyara kasashen Tunusiya da Senegal, inda ya tattauna tare da hukumomin kasar kan muhimman batutuwa daban daban, daga ciki akwai fadada alakar difulomasiya a tsakanin bangarorin biyu, yaki da ta'addanci da kuma batutuwan da suka shafi kasar Libiya.

  • An Kaddamar Da Gidauniyar Tallafa Wa Ilimin Yara A Dakar

    An Kaddamar Da Gidauniyar Tallafa Wa Ilimin Yara A Dakar

    Feb 03, 2018 06:26

    Shugaba Emanuel Macron na Faransa ya kaddamar da wata gidauniyar kasa da kasa ta tallafa wa tsarin bada ilimi ga yara musamman a Afrika a brinin Dakar na kasar Senegal.

  • Hatsarin Jirgin Sama Ya hallaka Sojoji Biyar A Faransa

    Hatsarin Jirgin Sama Ya hallaka Sojoji Biyar A Faransa

    Feb 02, 2018 19:00

    Akalla Sojoji 5 ne suka rasa rayukansu sanadiyar hatsarin jiragen sama na sojan Faransa guda biyu.

  • Siriya : Faransa Ta Sanya Takunkumi Kan Wasu Kamfanoni Da Jami'ai 25

    Siriya : Faransa Ta Sanya Takunkumi Kan Wasu Kamfanoni Da Jami'ai 25

    Jan 23, 2018 11:17

    Kasar Faransa ta sanar da kakaba takunkumi kan wasu Cibiyoyi da jami'ai su 25 kan zargin taimakawa shirin Siriya na sarafawa da kuma kera makamai masu guba.

  • Iran Ta Mayar Da Martani Ga Kalaman Ministan Harkokin Wajen Faransa

    Iran Ta Mayar Da Martani Ga Kalaman Ministan Harkokin Wajen Faransa

    Jan 23, 2018 05:14

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewar ba za ta yi wata tattaunawa don cimma yarjejeniyar kan shirinta na makamai masu linzami da kasashen Turai ba tana mai cewa shirinta na kare kai lamari ne da ya shafi cikin gidanta da ba za ta taba bari wani ya tsoma mata baki cikinsa ba.

  • Faransa Ta Bukaci Taron Gaggawa Na Kwamitin Tsaron MDD Game Da Siriya

    Faransa Ta Bukaci Taron Gaggawa Na Kwamitin Tsaron MDD Game Da Siriya

    Jan 21, 2018 19:02

    Bayan shigar kasar Turkiya a yankin Ifrin na arewacin kasar Siriya, kasar Faransa ta bukaci taron gaggauwa na kwamitin tsaron MDD

  • Wata Kotun Faransa Ta Yi Watsi Da Karar Sojojin Da Suka Ci Zarafin Kananan Yaran Afirka Ta Tsakiya

    Wata Kotun Faransa Ta Yi Watsi Da Karar Sojojin Da Suka Ci Zarafin Kananan Yaran Afirka Ta Tsakiya

    Jan 16, 2018 18:50

    Kotun ta Kasar Faransa ta yi watsi da karar ne bisa abinda ta kira rashin kwararan dalilai

  • An Kaiwa Sojojin Faransa Hari A Mali

    An Kaiwa Sojojin Faransa Hari A Mali

    Jan 12, 2018 19:08

    An kai harin Bam kan tawagar sojojin kasar Faransa a kasar Mali

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS