Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Ghana

  • Sama Da Mutane 100 Sun Jikkata Sakamakon Fashewar Iskar Gas A Ghana

    Sama Da Mutane 100 Sun Jikkata Sakamakon Fashewar Iskar Gas A Ghana

    May 11, 2017 05:50

    Rahotanni daga kasar Ghana sun bayyana cewar sama da mutane 100 sun sami raunuka wasu daga cikinsu suna cikin halin rai kwakwai mutu kwakwai sakamakon fashewar wata tankar daukar iskar gas a wani kamfani da ke yammacin kasar.

  • Shirin Bayar Da Ilimi Kyauta A Kasar Ghana

    Shirin Bayar Da Ilimi Kyauta A Kasar Ghana

    May 02, 2017 05:40

    Kasar Ghana na shirin bullo da tsarin bayar da ilimi kyauta ga matasan kasar, matakin wanda ake ganin zai yi tasiri ga makomar milyoyin matasan kasar.

  • Kimanin Mutane 20 Sun Mutu Sakamakon Faduwar Wata Bishiya A Kasar Ghana

    Kimanin Mutane 20 Sun Mutu Sakamakon Faduwar Wata Bishiya A Kasar Ghana

    Mar 20, 2017 10:44

    Rahotanni daga kasar Ghana sun bayyana cewar kimanin mutane 20 sun mutu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka a lokacin da wata katuwar bishiya ta faɗa musu sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka yi a yammacin jiya a kasar.

  • Ghana : Nana Akufo-Addo Ya yi Rantsuwar Kama Aiki

    Ghana : Nana Akufo-Addo Ya yi Rantsuwar Kama Aiki

    Jan 07, 2017 11:56

    Sabon shugaban Ghana Nana Akufo-Addo Ya Kama Aiki a Yau Asabar, bayan da yayi rantsuwar kama aikin a bikin da aka shirya a Accra babban birnin kasar.

  • An Gama Shirye-Shiryen Rantsar Da Sabon Shugaban Ghana

    An Gama Shirye-Shiryen Rantsar Da Sabon Shugaban Ghana

    Jan 06, 2017 17:44

    Rahotanni daga kasar Ghana sun bayyana cewar an gama dukkanin shirye-shiryen da ya kamata a gudanar wajen rantsar da sabon shugaban kasar Ghanan Nana Akufo-Addo da za a gudanar a safiyar gobe Asabar inda ake sa ran wasu shugabannin Afirka za su halarci biki.

  • Shugaba Buhari Ya Gana Da Zababben Shugaban Kasar Ghana Akufo-Addo A Abuja

    Shugaba Buhari Ya Gana Da Zababben Shugaban Kasar Ghana Akufo-Addo A Abuja

    Dec 20, 2016 18:19

    Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya gana da shugaban kasar Ghana mai jiran gado Nana Akufo-Addo a birnin Abuja, babban birnin Tarayyar Nijeriyar inda suka tattauna kan batutuwa daban-daban.

  • Ana Ci Gaba Da Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisa A Ghana

    Ana Ci Gaba Da Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisa A Ghana

    Dec 07, 2016 17:06

    Rahotanni daga kasar Ghana sun bayyana cewar al'ummar kasar sun shafe ranar yau cur wajen kada kuri'unsu a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu 275 da aka gudanar a kasar wanda kuma ya ja hankula a ciki da wajen kasar.

  • 'Yan Kasar  Ghana Da Amurka Ta Kora Sun Koka kan Musguna Musu Da Aka Yi

    'Yan Kasar Ghana Da Amurka Ta Kora Sun Koka kan Musguna Musu Da Aka Yi

    Nov 04, 2016 05:50

    'Yan kasar Ghana kimanin 108 da mahukutan a kasar Amurka suka taso keyarsu da dawo da su gida sun koka ainun dangane da abin da irin muzguna musu da kuma mummunar mu'amalar da jami'an tsaron Amurka suka nuna musu yayin dawo da su din.

  • Kasar Ghana Ta Koka Kan Jinkirin Bada Visa Ga Mahajjatan Kasar

    Kasar Ghana Ta Koka Kan Jinkirin Bada Visa Ga Mahajjatan Kasar

    Sep 03, 2016 12:56

    Hukumar Hajji da Umra na kasar Ghana ta koka kan yadda gwamnatin kasar saudia take jinkiri wajen bada Visar aikin hajji ga mahajjatan kasar na bana.

  • Iran Ta Bukaci Karfafa Hulda Tsakanin Bankunanta Da Na Kasar Ghana

    Iran Ta Bukaci Karfafa Hulda Tsakanin Bankunanta Da Na Kasar Ghana

    Jul 26, 2016 18:16

    Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gana da manya manyan jami'an gwamnati a kasar Ghana

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS