-
Sudan: Jam'iyyun Siyasa Sun Nuna Rashin Amincewarsu Da Kulla Alaka Da Isra'ila
Nov 26, 2018 05:35Jam'iyyun siyasa da dama a kasar Sudan sun nuna rashin amincewarsu kan hankoron da gwamnatin kasar take yi an neman kulla alaka da Isra'ila.
-
Kananan Yara Fiye Da 900 Ne Ake Tsare Da Su A Gidan Kurkukun H.K.Isra'ila
Nov 21, 2018 12:03Kungiyoyin kasa da kasa da suke fafatukar kare hakkin al'ummar Palasdinu sun sanar da cewa: Tun daga farkon wannan shekara zuwa yanzu kananan yara fiye da 900 ake tsare da su a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
'Yan Gwagwarmayar Palastinawa Sun Mayar Da Martani Kan Harin Da Isra'ila Ke Kaiwa Zirin Gaza.
Nov 12, 2018 08:04Kungiyoyin gwagwarmayar Plastinawa sun mayar da martani kan hare-haren da Sojojin Sahayuna ke kaiwa yankin Zirin Gaza, inda suka halba makami mai linzami zuwa kauyen Eshkol na yahudawa 'yan kama wurin zauna.
-
Saudiyya Za Ta Hanawa Palasdinawa Miliyan 3 Aikin Haji
Nov 09, 2018 19:07Tashar talabijin din al'alam ta bada labarin cewa; Kasar ta Saudiyya wacce ta hada kai da haramtacciyar Kasar Isra'ila ta hana ba da visa ga Palasdinawa miliyan 3 da suke a kasashen Jordan, Lebanon da gabacin birnin Kudus da Paladinu dake karkashin mamaya
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada Sakamakon Harin Sojojin H.K.I Kan Yankin Zirin Gaza
Nov 09, 2018 06:30Wani bapalasdine ya yi shahada sakamakon harin wuce gona da iri da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan yankin Zirin Gaza na Palasdinu.
-
Hizbullah Ta Yi Allah Wadai Da Hukuncin Daurin Rai-Da Rai Da Aka Yankewa Shekh Ali Salman
Nov 04, 2018 19:00Kungiyar Hizbullah ta kasar Labnon ta yi Allah wadai kan hukuncin darin rai da rai da aka yankewa Shugaban kungiyar Alwafaq ta kasar Bahren Shekh Ali Salman
-
Sojojin H.K. Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 3 A Zirin Gaza
Oct 29, 2018 12:09Jirgin saman yakin sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi luguden wuta kan wasu Palasdinawa a garin Deir-al-Balah da ke yankin Zirin Gaza lamarin da ya yi sanadiyyar shahadar Palasdinawa uku.
-
Hukumar Palasdinawa Ta Yi Allah Wadai Da Ci Gaba Da Mamaye Yankunan Palasdinawa
Oct 28, 2018 19:15Ma'aikatar harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ta yi Allah wadai da shirin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila na gina dubban gidajen Yahudawan Sahayoniyya a gabashin birnin Qudus.
-
Bapalasdine Guda Ya Yi Shahada A Garin Al-Khalil
Oct 23, 2018 18:53Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun harbe matashin ne a kusa da haramin annabi Ibrahim (a.s) a tsakiyar garin al-khalil da ke kudancin kogin jOrdan.
-
Palasdinawa Sun Harba Makami Mai Linzami Akan Yankunan Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Oct 17, 2018 06:24Rahotannin da suke fitowa daga yankin palasdinu dake karkashin mamaya, sun ce an harba makamai masu linzamin ne akan yankin "Bi'irus- Sab'a".