-
Rundunar 'Yan Sandan Nijeriya Ta Mayar Da Martani Ga Barazanar Yiyuwar Kai Hare-Haren Ta'addanci A Kasar
Dec 05, 2017 11:03Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta kirayi 'yan kasar da kada su daga hankulansu dangane da sanarwar da ofisoshin jakadancin Amurka da Birtaniyya suka fitar na yiyuwar kai harin ta'addancin babban birnin kasar, Abuja da kuma wasu jihohi shida na kasar.
-
Kungiyar CUPS Ta Bukaci A Kwacewa Nnamdi Kanu Jinsiyar Biritaniya
Sep 16, 2017 05:50Kungiyar fara hula ta CUPS mai fafatukar wanzar da zaman lafiya dake da mazauni a Biritaniya ta ce ta fara tattara bayanai a kan madugun 'yan fafatukar kafa kasar Biafra a Nijeriya cewa da Nnamdi Kanu, ciki har da yiwuwar bukatar a kwace masa shedar zama dan kasar ta Biritaniya.
-
Biritaniya : Ana Farautar Maharan Landan
Sep 16, 2017 05:44'Yan sanda a Biritaniya sun ce suna ci gaba da farautar mutanen dake hannu a harin da aka kai a wata tashar jirgin kasa a birnin Landan.
-
Afganistan : An Tsaurara Matakan Tsaro A Yayin Bikin Kasa
Aug 19, 2017 11:08A Afganistan an tsaurara matakan tsrao a yayin da ake cikin gudanar bukukuwan zagayowar ranar samun yancin kai a yau Asabar.
-
Ganawar Buhari Da Tawagar Yada Labaransa A Landan
Aug 13, 2017 05:56Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, wanda ya shafe sama da watanni uku yana jinya a birnin Landan ya gana da wata tawagar yada labaransa karkashin jagoranci ministan yada labarai da al’adu na kasar Lai Mohamed.
-
Taron Tattaunawa Tsakanin Mabiya Addinai A Birnin Manchester
Jul 25, 2017 10:58An gudanar da wani taron tattaunawa tsakanin jagororin mabiya addinai a birnin Manchester da ke kasar Ingila, domin kara samun damar fahimtar juna a tsakanin dukkanin mabiya addinai.
-
Bincike : Saudiyya Ta Kashe Milyoyin Daloli Don Yada Tsatsauran Ra'ayin Addini
Jul 05, 2017 15:46Wani rahoto da wata kungiyar kwararru ta Henry Jackson Society ta fitar ya zargi Saudiyya da yada tsatsaran ra'ayin addinin islama a turai.
-
Jeremy Corbin: Ba Za Mu Yarda Da Gallza Wa Duk Wani Musulmi Ba
Jul 05, 2017 12:17Shugaban jam'iyyar Labour a kasar Birtaniya Jeremy Corbin ya bayyana cewa, ba za su taba maincewa da gallaza wa musulmi ba da sunan fada da 'yan ta'adda.
-
An Daure Mutumin Da Ya Ci Zarafin Wata Musulma A Birtaniya
Jul 04, 2017 11:59Kotun birnin New Castle a kasar Birtaniya ta daure wani mutum da ya ci zarafin wata mata musulma watanni 15 a gidan kaso tare da biyan tarar fan 140.
-
Mutane Da Dama Suka Ji Rauni Bayan da Wata Motar Bus Ta Hau Kansu A London
Jun 19, 2017 06:52Mutane da dama ne suka ji rauni a lokacin da wata motar Bus ta hau kan mutane wadanda suke barin wani masallaci a arewain London a safiyar yau Litinin.