-
Adadin Mutanen Da Suka Mutu A Gobara Landan Ya Kai 17
Jun 16, 2017 04:03A Birtaniya, adadin mutanen da suka mutu a mummunar gobara data kama wani bene a yammacin birnin Landan a cikin daren ranar Talata data gabata ya kai 17.
-
Birtaniya : Mutane 12 Suka Mutu A Gobara Landan
Jun 14, 2017 17:27Rahotanni daga Birtaniya na cewa a kallah mutane 12 ne suka mutu a mummunar gobara data kama wani bene a yammacin birnin Landan.
-
Trump Ya Fasa Ziyartar Birtaniya
Jun 12, 2017 05:47Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana wa fira ministar Birtaniya, Theresa May cewa ya dage ziyarar da aka tsara zai kai a kasar.
-
Majalisar Musulmin Birtaniya Ta Yi Allah wadai Da Harin London
Jun 05, 2017 06:38Majalisar musulmin kasar Birtaniya ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai a birnin London fadar mulkin kasar.
-
Marassa Karfi Na Samun Taimako Daga Musulmi A Birtaniya
Jun 03, 2017 20:21Mabiya addinin muslunci a birnin Northamptonchron na kasar Birtaniya suna taimaka ma sauran jama’a marassa karfi a cikin wannan wata.
-
Rasha Ta Bukaci 'Yan Kasarta Su Guji Zuwa Biritaniya
May 26, 2017 09:21Rasha ta bukaci 'yan kasarta dasu guji zuwa Biritaniya saboda barazana ta'addanci a kasar bayan harin da ya yi sadadin mutuwar mutane 22 da kuma raunana wasu 75 a Manchester.
-
'Yan Sandan Libiya Sun Kama Mahaifin Wanda Ya Kai Harin Ta'addanci Manchester
May 25, 2017 18:08'Yan Sandan kasar Libya sun kama mahaifin matashin da ake zargi da kai harin ta'addanci cibiyar raye-raye ta Manchester Arena da ke birnin Manchester na kasar Ingila da yayi sanadiyyar mutuwar mutane 22 da raunana wasu da dama.
-
Takun Tsaka Tsakanin Amurka Da Biritaniya Kan Harin Manchester
May 25, 2017 11:15An shiga wani takun tsaka tsakanin Amurka da kasar ta Biritaniya akan wasu bayanai da jaridu suka wallafa a Amurka kan harin ranar Litini wanda ya hallaka mutane 22 tareda raunana wasu 59 a Manchester.
-
Birtaniya: Musulmi Sun Nuna Alhini A Kan Harin Manchester
May 25, 2017 06:51Musulmin kasar Birtaniya sun nuna alhininsu dangane da harin da ta’addancin da aka kai a birnin Manchester tare da kashe jama’a.
-
Biritaniya : An Cafke Mutum Uku Bayan Harin Manchester
May 24, 2017 11:08Yan sanda a Biritaniya sun sanar da cafke mutane uku da ake zargi da hannu a harin kunar bakin waken birnin Manchester.