-
An Jinjinawa Kasar Iran Kan Nasarar Da Aka Samu Kan Kungiyar Daesh
Dec 09, 2017 11:45Wani sharerren dan jirida a kasar Sudan ya yaba da rawar da kasar Iran ta taka wajen kawo karshen kungiyar yan ta'adda ta Daesh a kasar Iraqi.
-
Birtaniya : Boris Johnson Zai Fara Ziyara A Iran
Dec 09, 2017 05:54A wani lokaci a yau Asabar ne, ake sa ran ministan harkokin wajen kasar Birtaniya, Boris Johnson, zai fara wata ziyara a Iran.
-
Britania Tana Kokarin Kyautata Dangantaka Da Iran
Dec 08, 2017 12:00Gwamnatin Britania tana kokarin kyautata dangantakanta da JMI inji jaridar Guardian ta kasar a jiya Alhamis
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Sanarwar Trump Na Bayyanar Kudus A Matsayin Helkwatar 'Isra'ila'
Dec 07, 2017 05:54Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na mayar da ofishin jakadancin Amurka birnin Quds a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila yana tana mai cewa hakan wani lamari ne da zai kunna wutar sabon boren intifada a kasar Palastinun.
-
Ruhani Ya Ja Kunnen Amurka Kan Mayar Da Ofishin Jakadancinta Birnin Qudus
Dec 07, 2017 05:52Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen Amurka dangane da batun mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus yana mai cewa wajibi ne kasashen musulmi su hada kansu waje guda don tinkarar wannan lamari.
-
Kasar Iran Ta Sami Fasahar Kere Batira Masu Amfani Da Makamashin Nukliya
Dec 03, 2017 19:01Jumhuriyar Musulunci ta Iran ta shiga cikin jerin kasashe masu fasahar kere batira masu amfani da makamashin nukliya, wanda ya kaita matsayin kasa ta biyar a duniya wacce ta mallaki fasahar kere irin wadan nan batira
-
Zarif : Iran Ta Shiga Siriya Ne Da Bukatar Gwamnatin Kasar
Dec 01, 2017 06:23Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Jawad Zarif ya bayyana cewa sojojin kasar Iran sun shiga kasar Siria ne tare da bukatar gwamnatin kasar.
-
Iran: Amurka Tana Cikin Dimuwar Shan Kashin Da Kungiyar Daesh Ta Yi Ne A G/Tsakiya
Nov 30, 2017 15:49Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana cewar cewa Amurka ko dai da gangan take rufe ido kan hakikanin fada da ta'addanci da Iran take yi ko kuma dai tana cikin dimuwa ne dangane da irin kashin da kungiyar Daesh ta sha a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Iran Za Ta Kara Karfin Makamanta Masu Linzami Idan Har Ta Fuskanci Wata Barazana
Nov 26, 2017 17:19Mataimakin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Husain Salami ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta kara karfi da zangon makamanta masu linzami masu cin dogon zango matukar ta fahimci cewa ana ci gaba da yi mata barazana.
-
Iran A Shirye Take Ta Yi Fada da Duk Wani Kokari Na Sake Kirkiro Wata Kungiyar Ta'addanci
Nov 24, 2017 05:16Babban hafsan hafsoshin sojojin Iran Manjo Janar Muhammad Baqeri ya bayyana jinjinawa nasarar da aka samu a kan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) a kasashen Iraki da Siriya yana mai cewa dakarun kasar Iran a shirye suke su yi fada da duk wani kokari na makiya na kirkiro wata kungiya ta ta'addanci irin Da'esh din.