Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Inganta Alaka da dukkanin kasashe shine babban abinda ke gaban kasar Iran

    Inganta Alaka da dukkanin kasashe shine babban abinda ke gaban kasar Iran

    Apr 01, 2016 15:35

    Limamin da ya jagoranci Sallar Juma'a na birnin Tehran ya bayyana cewa Inganta Alaka da dukkanin kasashe shine babban abinda ke gaban jumhoriyar musulinci ta Iran

  • Ministan Tsaron Iran: Ba Ma Neman Izinin Wani Wajen Karfafa Karfin Kare Kanmu Da Muke Da Shi

    Ministan Tsaron Iran: Ba Ma Neman Izinin Wani Wajen Karfafa Karfin Kare Kanmu Da Muke Da Shi

    Mar 31, 2016 17:44

    Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta bukatar yarda ko kuma izinin wani kafin ta ci gaba da karfafa irin karfin kare kanta da take da shi, yana sake jaddada aniyar dakarun Iran na mayar da martani ga duk wata barazanar da kasar za ta iya fuskanta.

  • Ziyarar Shugaban Vietnam Trương Tấn Sang A Tehran

    Ziyarar Shugaban Vietnam Trương Tấn Sang A Tehran

    Mar 31, 2016 10:09

    Shugaban kasar vietnam Trương Tấn Sang ya gudanar da wata ziyara ta kwanaki biyu a Tehran.

  • Autria ta bayyana damuwarta kan dage ziyarar da Shugaban Kasar Iran

    Autria ta bayyana damuwarta kan dage ziyarar da Shugaban Kasar Iran

    Mar 30, 2016 04:29

    Shugaban kasar Autria ya bayyana damuwarsa kan ziyarar da shugaban kasar Iran ya yi zuwa kasar Sa.

  • Kwamandan IRGC: Iran Ba Za Ta Dakatar Da Shirin Makamanta Masu Linzami Ba

    Kwamandan IRGC: Iran Ba Za Ta Dakatar Da Shirin Makamanta Masu Linzami Ba

    Mar 29, 2016 04:59

    Kwamandan dakarun kare sararin samaniyya na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Birgediya janar Amir Ali Hajizadeh ya bayyana cewar Iran ba za ta taba dakatar da karfafa karfin makamai masu linzaminta na kariya ba.

  • Iran Za Ta Ci Gaba Da Karfafa Karfin Kare Kanta, Ba Tare Da Damuwa Da Takunkumin Amurka Ba

    Iran Za Ta Ci Gaba Da Karfafa Karfin Kare Kanta, Ba Tare Da Damuwa Da Takunkumin Amurka Ba

    Mar 25, 2016 05:45

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Husain Jaberi Ansari ya bayyana cewa Iran za ta ci gaba da karfafa shirin ta na makamai masu linzami duk kuwa da barazanar da Amurka take yi na sa wa Iran din wasu sabbin takunkumi da nufin raunana karfin kare kai da Iran din take da shi

  • Kokarin Iran na kara yawan Danyan Man da ake fitarwa

    Kokarin Iran na kara yawan Danyan Man da ake fitarwa

    Mar 22, 2016 03:41

    Babban saktaren kungiyar kasashe masu fitar da man fetur wato OPEC ya sanar da cewa kasar Iran na iya kokarinta wajen kara yawan danyan Man fetur din da take fitarwa a ko wata rana.

  • An Fara Gudanar Da Bukukuwan Sabuwar Shekara (Nourouz) A Iran Da Wasu Kasashe

    An Fara Gudanar Da Bukukuwan Sabuwar Shekara (Nourouz) A Iran Da Wasu Kasashe

    Mar 20, 2016 09:55

    Miliyoyin al'ummar Iran da wasu kasashe na daban ne suke gudanar da bukukuwan sabuwar shekara ta hijira shamsiyya ko kuma abin da ake kira da Idin Nourouz ta hanyar gudanar da addu'oi da ziyarce-ziyarce.

  • Ayat. Muwahhidi Kermani: Saudiyya Na Ba Da Cin Hanci Don Sanya Hizbullah Cikin 'Yan Ta'adda

    Ayat. Muwahhidi Kermani: Saudiyya Na Ba Da Cin Hanci Don Sanya Hizbullah Cikin 'Yan Ta'adda

    Mar 18, 2016 16:18

    Na'ibin limamin juma'ar birnin Tehran Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani ya bayyana cewar kasar Saudiyya tana ba wa kasashen larabawa cin hancin don dai su goyi bayanta wajen siffanta kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon a matsayin kungiyar ta'addanci, yana mai kakkausar sukar kasar Amurka sakamakon irin goyon bayan da take ba wa Saudiyya duk kuwa da ci gaba da kashe al'ummar kasar Yemen da take yi.

  • Gwamnatin Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare Haren Da Aka Kai Maiduguri A Jiya

    Gwamnatin Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare Haren Da Aka Kai Maiduguri A Jiya

    Mar 17, 2016 15:13

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allawadai da haren haren da yan

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS