-
Ministan Harkokin Wajen Jamus Ya Mayar Wa Trump Da Martani
Jul 14, 2018 07:59Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya mayar wa Trump da martani dangane da kalaman batunciun da ya yi a kan kasar Jamus.
-
Merkel Da Trump Sun Yi Musayar Zafafen Kalamai A Taron NATO
Jul 11, 2018 13:21Gwamnatin Jamus ta mayar da martani kan kalaman shugaba Donald Trump na Amurka, na cewa kasar ta Jamus ta zamo ''yar amshin shatan Rasha'', tare da bukatar kasar ta Jamus da ta gaggauta inganta sha’anin tsaronta a maimakon dogaro da Rashar.
-
Jamus Na Duba Yiyuwar Bawa Iran Yuro Miliyon 300 Da Ta Bukata Daga Cikin Asusunta Da Ke Kasar
Jul 10, 2018 03:38Jami'an gwamnatin kasar Jamus sun bayyana cewa gwamnatin kasar tana binciken yiyuwan mikawa kasar Iran kudadenta Yuru miliyon 300 don amfani da su a cikin gida.
-
Babu Hanyar Warware Matsalolin Yankin Gabas Ta Tsakiya In Banda Sasantawa
Jul 05, 2018 07:16Ministan harkokin wajen kasar masar ya bayyana cewa babu wata hanyar warware rikice-rikicen kasashen Siriya da Libya in banda sulhuntawa.
-
Kasashen Turai Sun Cimma Matsaya Kan Mayar da 'Yan Gudun Hijra
Jun 30, 2018 14:36Gwamnatin kasar Jamus ta sanar da cewa kasashe 14 manbobin kungiyar tarayar Turai sun cimma matsaya kan yadda za a mayar da 'yan gudun hijra kasashen da suka fara neman mafuka
-
Ministan Harkokin Cikin Gidan Jamus Ya Kori Shugabar Majalisar Kula Da 'Yan Gudun Hijirar Kasar
Jun 16, 2018 01:59Ministan harkokin cikin gidan kasar Jamus ya tsige shugabar Majalisar Kula da 'yan gudun hijirar kasar daga kan mukaminta.
-
Harin Bindiga Ya Hallaka Mutane 2 A Kudu Maso Yammacin Jamus
May 20, 2018 03:24wani dan bindiga ya hallaka mutane biyu a garin Saarbrücken dake kudu maso yammacin kasar Jamus
-
Kamfanoni Kasar Jamus 120 Da Sauke Ayyukan Daban-Daban A Kasar Iran Zasu Ci Gaba Da Ayyukansu
May 18, 2018 01:58Ministan harkokin tattalin arziki na kasar Jamus ya bada sanarwan cewa kamfanonin kasar Jamus 120 da suke aiyuka daban da bana a kasar Iran zasu ci gaba da ayyukansu duk tare da janyewar Amurka daga yereheniyar shirin Nukliyar kasar Iran.
-
'Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da 'Yar Agaji A Somaliya_Red Cross
May 03, 2018 01:05Kungiyar agaji ta kasa da kasa ta Red-Cross, ta sanar da cewa wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wata jami'ar kiwan lafiya a wani gida dake Mogadisho babban birnin kasar Somaliya.
-
Yarjejeniyar Nukiliya : Merkel, Na Neman Shawo Kan Trump
Apr 27, 2018 00:36Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel, ta isa brinin Washigton na Amurka, inda daya daga cikin jigon ziyarar shi ne shawo kan shugaba Donald Trump akan kada ya janye kasarsa daga Yerjejeniyar nukiliyar da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran.