Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

jirgin sama

  • Kamfanin Boeing Ya Amince Ya Dakatar Da Ayyukan Jirginsa Samfurin 737 Max - 8

    Kamfanin Boeing Ya Amince Ya Dakatar Da Ayyukan Jirginsa Samfurin 737 Max - 8

    Mar 15, 2019 16:46

    Kamfanin kera jirage na Boeing na kasar Amurka ya amince ya dakatar da ayyukan jirginsa samfurin 737 Max - 8, biyo bayan hatsarin da ya auku da jirgin a kasar Ethiopia a cikin wannan mako.

  • Wani Jirgin Fasinja Yayi Hatsari A Kasar Indunisya Dauke Da Fasinjoji

    Wani Jirgin Fasinja Yayi Hatsari A Kasar Indunisya Dauke Da Fasinjoji

    Oct 29, 2018 05:55

    Rahotanni daga kasar Indunisiyya sun bayyana cewar wani jirgin saman fasinja samfurin Boeing 737 dauke da mutane 188 yayi hatsari a cikin teku jim kadan bayan ya tashi da birnin Jakarta, babban birnin kasar Indunusiya.

  • Sudan: An Dakatar Da Zirga-zirgar Jiragen Sama A Khartum

    Sudan: An Dakatar Da Zirga-zirgar Jiragen Sama A Khartum

    Oct 04, 2018 08:03

    Wasu jiragen sama biyu ne su ka yi taho mu gama a filin saukar jirage na birnin Khartum wanda hakan ya kawo tsiko a zirga-zirgar jirage

  • Hatsarin Jirgin Sama Ya Ci Rayukan Mutum 20 A Sudan Ta Kudu

    Hatsarin Jirgin Sama Ya Ci Rayukan Mutum 20 A Sudan Ta Kudu

    Sep 09, 2018 19:18

    Hukumomin Kasar Sudan Ta Kudun sun sanar da mutuwar mutum 20 sanadiyar hatsarin jirgin saman fasinja a Juba babban birnin kasar

  • Wani Jirgin Daukar Kayan Rasha Yayi Hatsari A Siriya, Mutane 32 Sun Mutu

    Wani Jirgin Daukar Kayan Rasha Yayi Hatsari A Siriya, Mutane 32 Sun Mutu

    Mar 06, 2018 16:37

    Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bayyana cewar wani jirgin saman daukar kaya da rundunar sojan kasar suke amfani da shi ya fado a kasar Siriya, inda alal akalla mutane 32 da suke cikin jirgin suka mutu.

  • Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Ayyukan Binciken Jirgin Saman Da Ya Fado A Iran

    Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Ayyukan Binciken Jirgin Saman Da Ya Fado A Iran

    Feb 19, 2018 11:03

    Mahukunta a kasar Iran sun bayyana cewar an tura sama da kwararrun hawa duwatsu 100 tare da wasu jami'an ba da agaji da dama yankin da ake tsammanin jirgin saman daukar fasinjoji na kasar ya fadi a jiya don ci gaba da bincike da gano buraguzan jirgin duk kuwa da matsalar rashin kyawun yanayi da ake fuskanta.

  • Kasar Katar Ta Kai Karar Saudiyya A gaban Majalisar Dinkin Duniya

    Kasar Katar Ta Kai Karar Saudiyya A gaban Majalisar Dinkin Duniya

    Aug 20, 2017 18:13

    Karar da Kasar ta Katar din ta shigar ta shafi barazanar da Saudiyyar ta yi na harbo jiragen fasinjanta.

  • An gano wasu shaidun ta'addanci a jiragen kasar Masar

    An gano wasu shaidun ta'addanci a jiragen kasar Masar

    Dec 16, 2016 06:28

    A farkon tsakiyar shekarar 2016 Jiragen Masar sun fadi dalilin harin ta'addanci.

  • Hatsarin Jirgin Sama Ya Hallaka Wasu 'Yan Wasan Kwallon Kafa Na Brazil

    Hatsarin Jirgin Sama Ya Hallaka Wasu 'Yan Wasan Kwallon Kafa Na Brazil

    Nov 29, 2016 16:37

    Mahukunta a kasar Kolombiya sun bayyana cewar mutane shida ne kawai suka tsira bayan da wani jirgin sama dauke da mutum 81 masu buga wa wani kulob din kwallon kafa na kasar Brazil ya fado a kusa da birnin Medellin na kasar a yau din nan Talata.

  • Wani Jirgin Saman Kamfanin Emirates Yayi Hatsari Dauke Da Mutane 275

    Wani Jirgin Saman Kamfanin Emirates Yayi Hatsari Dauke Da Mutane 275

    Aug 03, 2016 11:16

    Kamfanin jiragen saman Emirates na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ya sanar da cewa wani jirgin saman kamfanin dauke da fasinjoji da ma'aikata 275 yayi hatsari a filin jirgin saman Dubai

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS