-
Mahukuntan Kenya Sun Fitar Da Kakakin Madugun 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Daga Kasar
Nov 04, 2016 17:45Gwamnatin kasar Kenya ta fitar da kakakin madugun 'yan tawayen Sudan ta kudu daga kasar, tare da mika shi ga gwamnatin Sudan ta kudu a birnin Juba.
-
Zanga-zangar Nuna Adawa Da Cin Hanci Da Rashawa A Kasar Kenya
Nov 03, 2016 17:57Daruruwan Mutane Sun yi Zanga-zanga a kasar Kenya
-
Gwamnatin Kasar Kenya Ta Yanke Shawarar Fitar Da Sojojinta Daga Kasar Sudan Ta Kudu
Nov 03, 2016 09:56Ma'aikatar harkokin wajen kasar Kenya ta bayyana cewa zata fitar da sojojinta wadanda suke cikin rundunar tabbatar da zaman lafiya ta Majalisar dinkin duniya a kasar Sudan ta Kudu daga kasar.
-
Shugaban Kenya Ya Jadadda Bukatar Bunkasa Kasashen Yankin Gabashin Afrika
Oct 31, 2016 11:05Shugaban kasar Kenya ya jaddada bukatar bunkasa harkar tattalin arziki da na siyasa a tsakanin kasashen yankin gabashin Afrika.
-
Kenya : An Kafa Dokar Hana Fita A Mandera
Oct 28, 2016 05:39Gwamnatin Kenya ta kafa dokar hana fita ta wattani biyu a yankin Mandera dake arewa maso gabashin kasar inda aka fuskanci hare-haren tsagerun Al'shabab a ranar Talata data gabata.
-
Dokar ta bace a arewa maso gabashin kasar Kenya.
Oct 27, 2016 18:05Gwamnatin kasar Kenya ta sanya dokar hana shigi da fici na tsahon kwanaki 60 a garin Mandera dake arewa maso gabashin kasar
-
Kasar Kenya Zata Shiga Cikin Sahun Kasashe Masu Arzikin Man Fetur A Duniya
Oct 27, 2016 10:50Gwamnatin Kenya ta sanar da shirinta na fara fitar da man fetur zuwa kasuwannin duniya a farkon shekara mai kamawa ta 2017.
-
Akalla Mutane 12 Sun Mutu A Wani Harin Al-Shabab A Kasar Kenya
Oct 25, 2016 19:20Rahotanni daga kasar Kenya sun bayyana cewar alal akalla mutane 12 sun mutu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon wani hari da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab suka kai wani hotel a arewa masu gabashin kasar Kenya.
-
Mutane 6 Sun Mutu A Harin Da Ake Zargin ‘Yan Shabab Da Kai Shi A Kenya
Oct 06, 2016 10:58Mahukunta a kasar Kenya sun bayyana cewar wasu mutane 6 sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da ake zaton ‘yan kungiyar ta’addancin nan ta Al-Shabab ta kasar Somaliya ne suka kai a yankin arewa maso gabashin kasar Kenyan a yau Alhamis.
-
An Yanke Wa Wani Dan Kungiyar al-Shabab Zaman Kurkuku Na Shekaru 80 A Kasar Kenya.
Sep 30, 2016 18:54An Daure Dan Kungiyar Al-Shabab shekaru 80 a gidan kurkuku