-
Shugabannin Koriya Ta Kudu Da Ta Arewa Za Su Yi Zama A pyongyang
Aug 13, 2018 12:51Shugabannin kasashen Koriya ta kudu da kuma Koriya ta arewa na shirin gudanar da wani zama a birnin pyongyang na kasar Koriya ta arewa.
-
Koriya Ta Arewa Ta Kalubalaci Tattaunawarta Da Amurka
Jul 07, 2018 16:25Koriya ta Arewa ta kalubalanci yadda tattaunawarta da Amurka ke tafiya, kwanaki biyu bayan ganawar da bangarorin biyu ke yi kan yarjejeniyar nukiliya.
-
Rasha Ta Ce: Dole Ne Kwamitin Tsaron MDD Ya Rage Takunkuminsa Kan Koriya Ta Arewa
Jun 15, 2018 11:46Jakadan kasar Rasha a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya ce; Bayan da kasar Koriya ta Arewa ta bayyana shirinta na kawo karshen shirye-shiryenta na kera makaman nukiliya, to dole ne a kan kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya dauki matakin rage takunkumin da ya kakaba kan kasar ta Koriya.
-
Singapore : Kallo Ya Koma Kan Ganawar Trump Da Jung Un
Jun 11, 2018 06:22Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya isa kasar Singapore a daren jiya, don shirya halartar ganawa a tsakaninsa da shugaban kasar Koriya ta Arewa a ranar 12 ga wannan wata.
-
Rasha : Lavrov, Ya Gana Da Kim Jong Un, A Pyongyang
May 31, 2018 10:04Ministan harkokin wajen Rasha, Sergueï Lavrov, ya gana da Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong Un a birnin Pyongyang, yau Alhamis a ci gaba da ziyarar da yake a kasar.
-
Wata Tawagar Amurka Ta Isa Koriya Ta Arewa
May 28, 2018 11:09Shugaba Donald Trump na Amurka ya tabbatar da cewa, wata tawagar jami'an kasar sun isa Koriya ta arewa don tattaunawa game da shirye-shiryen ganawarsa da shugaba Kim Jong Un da aka shirya gudanarwa a ranar 12 ga watan Yuni a Singapore.
-
Amurka : Kwan Gaba-Kwan Baya Kan Ganawar Trump Da Kim Jong-Un
May 25, 2018 17:21Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana cewa akwai yiyiwar ya gana da takwaransa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un kamar yadda aka tsara a ranar 12 ga watan gobe.
-
Ganawar Trump Da Kim Jong-un Ta Shiga Rashin Tabas
May 23, 2018 05:51Shugaba Donald Trump, na Amurka ya bayyana cewa, mai yiwa a daga ganawar da ya shirya zai yi da takwaransa na Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, a ranar 12 ga watan Yuni a Singapore
-
Gwamnatin Amurka Ta Ce Har Yanzun Tana Fatan Ganawar Shugaban Kasar Da Takwaransa Na Koriya Ta Arewa
May 16, 2018 19:11Fadar Shugaban kasar Amurka ta maida martani ga barazanar da koria ta arewa ta yi na dakatar da ganawar shuwagabannin kasashen biyu a kasar Singapore a cikin watan Yuni mai kamawa.
-
Koriya Ta Arewa Zata Rufe Cibiyar Gwajin Nukiliyarta A Watan Mayu
Apr 29, 2018 16:43Koriya ta Kudu ta ce Shugaba Kim Jong-un na Koriya ta Arewa ya shaida cewa a watan Mayu mai kamawa zai rufe cibiyar da kasarsa take amfani da ita wajen gwajin makaman nukiliya.