-
Aljeriya : AU Ta Jinjina Wa Bouteflika Kan Janye Takararsa
Mar 18, 2019 05:25Kungiyar tarayya Afirka (AU) ta yi kira ga bangarori a Aljeriya dasu tattaunada juna domin cimma daidaito akan matakin da shugaban kasar ya dauka na janye wa daga takara shugaban kasa a karo na biyar.
-
AU Ta Ce Burundi Zata Janye sojojinta daga Somalia
Feb 23, 2019 12:08Majiyar kungiyar tarayyar Afrika Au ta bayyana cewa kasar Burundi zara fitar da sojojinta daga kasar Somalia.
-
Taron Shuwagabannin Kasashen Afrika Da Batun Warware Matsalar Yan Gudun Hijira A Nahiyar
Feb 13, 2019 07:03Shuwagabannin kungiyar tarayyar Afrika sun fara taronsu na 32 a birnin Adisababa na kasar Habasha, tare da fatan samar da hanyar warware matsalolin yan gudun hijira da bakin haure, duk da cewa kasashen yankin suna fama da wasu matsolin wadanda suka hada da na tattalin arziki da siyasa.
-
Kasar Masar Ta Karbi Shugabancin Karba-Karna Na Tarayyar Afrika
Feb 11, 2019 11:19Shugaban kasar Masar Abdulfattah Assisi ya karbi shugabancin karba-karba na kungiyar Tarayyar Afrika.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Shugaba Maduro
Jan 31, 2019 07:31Ma'aikatar harakokin kasashen wajen Venezuela ta sanar a jiya laraba cewa kungiyar tarayyar Afirka ta bayyana goyon bayanta ga shugaban kasar mai ci Nicolas Maduro
-
Tarayyar Afirka Tana Da Shakku Akan Sakamakon Zaben Kasar Demokradiyyar Congo
Jan 18, 2019 12:00Shugaban cibiyar tarayyar Afirka Moussa Faki Mahamat ya fada a jiya Alhamis cewa; Da akwai shakku mai yawa akan sakamakon zaben jamhuriyar Demokradiyyar Congo da aka yi a watan Disamba
-
Tarayyar Afrika Ta Bayyana Tababanta Kan Sakamakon Zaben Kasar Congo
Jan 18, 2019 06:44Kungiyar tarayyar Afrika ta bayyana damuwarta da sakamakon zaben shugaban kasa wanda aka gudanar a kasar Kongo Kinshasa.
-
Tarayyar Afrika Ta Damu Da Tashe-Tashen Hankula Na Kasar Libya
Dec 19, 2018 18:56Jami'i mai kula da tsaro da sulhu a kungiyar Tarayyar Afrika ya bayyana cewa rikicin kasar Libya yayi mummunan tasiri a dukkan kasashen Afrika.
-
Majalisar Tarayyar Afrika Ta Soki Halin Ko In Kula Na MDD Ga Nahiyar Ta Afrika
Nov 06, 2018 11:48Majalisar dokokin tarayyar Afrika ta soki halin ko in kula wanda majalisar dinkin duniya take nunawa nahiyar Afrika.
-
Sabuwar Majalisar Tarayyar Afirka Ta Yi Zamanta Na Farko A Birnin Kigali
Oct 23, 2018 18:58Zaman Majlisar da aka yi a jiya Litinin ya sami halartar wakilai 275 daga kasashen Afirka 55.