AU Ta Ce Burundi Zata Janye sojojinta daga Somalia
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i35333-au_ta_ce_burundi_zata_janye_sojojinta_daga_somalia
Majiyar kungiyar tarayyar Afrika Au ta bayyana cewa kasar Burundi zara fitar da sojojinta daga kasar Somalia.
(last modified 2019-04-27T14:25:10+00:00 )
Feb 23, 2019 12:08 UTC
  • AU Ta Ce Burundi Zata Janye sojojinta daga Somalia

Majiyar kungiyar tarayyar Afrika Au ta bayyana cewa kasar Burundi zara fitar da sojojinta daga kasar Somalia.

Radiyo Swahili a nan JMI ya bayyana cewa tarayyar ta Afrika ta bayyana cewa Burinda tana da sojojin 1000 da suke aiki a karakashin rundunar tabbatar da zaman lafiya a kasar Somalia, kuma zata kwacesu kafin karshen wannan watan da muke ciki.

Sai kuma a wani labarin