Pars Today
Kotun koli a Iraki ta sanar da soke zaben yankin Kurdistan da aka gudanar a watan Satumba da ya gabata.
Pira ministan kasar ta Iraki Haydar Ibadi ya jaddada cewa za su karbi iyakokin ne ba tare da tashin hankali ko amfani da karfi ba.
Sojojin Kasar ta Iraki sun ja kunnen yankin na Kurdawa akan idan ba su yi aiki da yarjejeniyar ba ta tabbatar da tsaro a iyakoki, to za su shiga da kansu.
A wani jawabi da ya gudanar dazun nan ta hanyar kafafen watsa labaru,Barzani ya tabbtar da cewa zai sauka daga farkon watan Nuwamba mai zuwa.
Firayi ministan Iraki, Haïder al-Abadi, ya bada umurnin dakatar da duk wani aikin sojin kasar na sa'o'i 24 a yankunan da ake takaddama akansu.
Firayi ministan Iraki, Haidar al-Abadi, ya gana da shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erodgan a wata ziyara da ya soma yau a birnin Ankara.
Tashar telbijin din al'alam ta nakalto cewa; Pira ministan haramtacciyar Kasar Isra'ila yana ci gaba da nuna goyon bayansa ga kokarin ballewar Kurdawa.
Gwamnatin Iraki ta ce kasancewar mayakan kurdawa Turkiyya na PKK a yankin Kirkuk da sojojin kasar ke kokarin kwatowa shelanta yaki ne a kan ta.
Wata kotu a Iraki ta bada umurnin a cafke mutanen da suka jagoranci shirya zaben raba gardama na bellewar yankin Kurdistan.
Firayi ministan Iraki Haider al-Abadi ya tabbatar da cewa ba sa son yin fito na fito bayan zaban raba gardama yankin Kurdistan.