-
SHARHI : Damuwar MDD, Kan Kasa Aiwatar Da yarjejeniyar Zaman Lafiya A Mali
Jan 17, 2019 03:44Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya nuna matukar damuwarsa akan tsaikon da ake fuskanta wajen aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya 2015 da aka cimma tsakanin bangarori a kasar Mali.
-
Mali : MDD, Ta Damu Kan Kasa Aiwatar Da yarjejeniyar Zaman Lafiya
Jan 17, 2019 03:41Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya nuna matukar damuwarsa akan tsaikon da ake fuskanta wajen aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya 2015 da aka cimma tsakanin bangarori a kasar Mali.
-
Komitin Tsaro Na MDD Ya Fara Zama Kan Yerjejeniyar Nukliyar Kasar Iran.
Dec 12, 2018 19:17A dazu-dazun nan ne komitin tsaro na MDD ya fara zama don sauraron rahoton dangane da yerjejeniyar Nukliyar kasar Iran, wacce kudurin MDD ta 2231 ta maida ita doka.
-
Ivory Coast Ta Karbi Shugabancin Kwamitin Tsaron MDD
Dec 04, 2018 04:43Kasar Ivory Coast, ta karbi shugabancin karba-karba na kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, na watan Disamban nan.
-
Amurka Na Kokarin Yin Kafar Ungulu Ga Shirin Tsagaita Wutan Kasar Yemen A Kwamitin Tsaro
Nov 28, 2018 17:29Amurka ta bukaci Kwamitin Tsaron MDD da ya dakatar da wani daftarin kudurin da aka gabatar da zai bukaci a gaggauta tsagaita wuta da cimma yarjejeniya a kasar Yemen, abin da ake ganinsa a matsayin kokarin Amurka na yin kafar ungulu ga kokarin da kasashen duniya suke yi wajen dakatar da wuce gona da irin Saudiyya a kan kasar Yemen din.
-
Kasar Jamus Na Son Ganin An Yi Wa Kwamitin Tsaro Kwaskwarima
Nov 27, 2018 06:43Ministan harkokin wajen kasar Jamus Heiko Maas ne ya bayyana cewa: Al'murran duniya sun shiga cikin rudadin da tsarin kwamitin tsaro na yanzu ba zai iya warware shi ba
-
Masu Rikici A Yemen Sun Amince Shiga Shirin Samar Da Zaman Lafiya
Nov 19, 2018 16:44Bangarorin dake rikici a Yemen, sun sanar da amince wa da shirin tattaunawa na Majalisar Dinkin Duniya domin samar da zaman lafiya a kasar.
-
Biritaniya Ta Gabatar da Daftarin Kudirin Dakatar Da Bude Wuta A Yemen
Nov 19, 2018 15:58Biritaniya ta gabatar wa kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, da wani daftarin kudiri kan dakatar da bude wuta da yadda za a samu kai kayan agaji ga al'ummar kasar Yemen.
-
Kwamitin Tsaro Na Shirin Dage Takunkumin Da Ya Sanya Wa Kasar Eritrea
Nov 06, 2018 05:24Kwamitin tsaron MDD yana shirin dage wa kasar Eritrea takunkumin da ya kakaba mata sakamakon sulhun da suka cimma da kasar Ethiopia duk kuwa da cewa wasu membobin kwamitin suna ganin a ci gaba da matsa wa kasar lamba wajen ganin an kawo karshen rikicin da ke tsakanin kasashen biyu.
-
MDD Ta Bukaci Kara Wa'adin Raba Kayayyakin Jin Kai A Siriya
Oct 30, 2018 06:17Mataimakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya kan harkokin raba kayayyakin jin kai a Siriya ya bukaci kara lokacin raba kayayyakin jin kai ga fararen hula a kasar.