-
Larijani: Hadin Kai Tsakanin Kasashen Musulmi Wajbi ne
Jan 14, 2018 06:27Shugaban Majalisar dokokin kasar Iran ya ce a yanzu Duniyar musulmi na fama da matsaloli da dama, wanda hadin kai tsakanin kasashen musulmi ne kawai zai magance su.
-
Kakakin Majalisar Iran: Manzon Allah Ne Rukunin Hadin Kan Musulmi
Nov 29, 2017 12:09Shugaban Majalisar shawarar musulunci ta Iran Dr. Ali Larijani wanda yake magana a lokacin bukukuwan Mauludin annabi (s.a.w.a) ya yi wa dukkanin al'ummar musulmi murnar zagayowar wannan rana ta haihuwar ma'aikin Allah.
-
Larijani: Saudiyya Da "Isra'ila" Sun Hada Kai Wajen Fada Da Iran
Nov 03, 2017 05:54Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar Saudiyya tana ci gaba da hada baki da haramtacciyar kasar Isra'ila wajen fada da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Larijani: Pentagon Da CIA Su Ne Manyan Masu Daure Wa Ta'addanci Gindi
Apr 02, 2017 04:54Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani yayi kakkausar suka ga tsoma bakin da Amurka take yi cikin lamurran cikin gidan kasashen Gabas ta tsakiya yana mai cewa Amurkan tana da alaka ta kut da kut da dukkanin ta'adda da kuma ta'addancin da ke faruwa a yankin.
-
Iran: Majalisar Dinkin Duniya Ta Zama Dandalin Wasan Kwaikwayo
Mar 09, 2017 12:07Shugaban cibiyar kare hakkin bil'adama ta Iran ya ce; Majalisar Dinkin Duniyar wani filin wasan kwaikwayo ne da Amurka ta ke a matsayin 'yar wasa.
-
Larijani: Iran Za Ta Dawo Da Shirin Nukiliyanta Matukar Aka Yi Watsi Da Yarjejeniyar Da Aka Cimma
Feb 20, 2017 06:22Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da aiwatar da shirin nukiliyanta daga inda ta tsaya kafin cimma yarjejeniyar nukiliya tsakaninta da kasashen 5+1 matukar dai Amurka ta yi watsi da yarjejeniyar.
-
Iran Ta Ce: Dokar Shugaban Amurka Bata Hana Masu Goyon Bayan Ayyukan Ta'addanci Shiga Amurka Ba
Feb 01, 2017 17:55Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Kasashen da suka yi kaurin suna a fagen goyon bayan ayyukan ta'addanci ba su daga cikin jerin kasashen da shugaban kasar Amurka ya hana ba su takardar izinin shiga cikin Amurka.
-
Ali Larijani: Dukkanin Mabiya Addinai Suna Da 'Yanci A Iran.
Jan 05, 2017 07:22Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran ya ce; Dukkanin Mabiya Addinai Suna Da 'Yanci A Karkashin Tsarin Mulki.
-
Ministan Harkokin Wajen Syria Na Ci Gaba Da Ziyara A Iran
Jan 01, 2017 12:05Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ta Iran Ya Gana Da Ministan Harkokin Wajen Kasar Syria da ke ci gaba da ziyara a Iran
-
Dr.Ali Larijani: Raba Kan Musulmi Shi ne Babban Cin Amana
Dec 15, 2016 19:17A cikin kasashen wannan yankin na gabas ta tsakiya da akwai wadanda su ke hada kai da kungiyoyin 'yan ta'adda.