Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Babu Hanyar Warware Matsalolin Yankin Gabas Ta Tsakiya In Banda Sasantawa

    Babu Hanyar Warware Matsalolin Yankin Gabas Ta Tsakiya In Banda Sasantawa

    Jul 05, 2018 07:16

    Ministan harkokin wajen kasar masar ya bayyana cewa babu wata hanyar warware rikice-rikicen kasashen Siriya da Libya in banda sulhuntawa.

  • Sama Da Misrawa 240 Ne Aka Sanya A Jerin 'Yan Ta'adda

    Sama Da Misrawa 240 Ne Aka Sanya A Jerin 'Yan Ta'adda

    Jul 04, 2018 07:26

    Masar ta fitar da sunayen mutane sama da 240 da take zarkinsu da shiga cikin kungiyoyin 'yan ta'adda

  • Masar Ta Rufe Mashigar Rafah

    Masar Ta Rufe Mashigar Rafah

    Jun 29, 2018 07:14

    Cikin wani mataki na ba zata da hukumomin kasar Masar suka dauka sun sanar da rufe mashigar Rafah na tsahon kwanaki uku.

  • An Kashe Mutane 10 Wadanda Ake Zaton Yan Ta'adda Ne A Kasar Masar.

    An Kashe Mutane 10 Wadanda Ake Zaton Yan Ta'adda Ne A Kasar Masar.

    Jun 29, 2018 02:15

    Jami'an tsaro a kasar Masar sun kashe mutane 10 wadanda suke zaton yan ta'adda ne dauke da makamai.

  • An Yanke Hukunci Daurin Shekaru 10 Ga Mashawarcin Ministan Kiwon Lafiyar Masar

    An Yanke Hukunci Daurin Shekaru 10 Ga Mashawarcin Ministan Kiwon Lafiyar Masar

    Jun 27, 2018 14:35

    Kotun hukunta manyan laifuka a Masar ta yanke wa mashawarcin ministan kiyon lafiya hukuncin daurin shekaru 10 a gidan Kaso kan laifin karbar na goro

  • Al'ummar Masar Na Ci Gaba Da Bayyana Adawarsu Da Siyasar Al-Sisi

    Al'ummar Masar Na Ci Gaba Da Bayyana Adawarsu Da Siyasar Al-Sisi

    Jun 23, 2018 14:30

    Matsin tattalin arziki da al'ummar kasar Masar ke fuskanta ya sanya suna ci gaba da bayana rashin amincewarsu da siyasar shugabar kasar Al-Sisi a shafukan sada zumunta.

  • Masar Ta Jaddada Bukatar Samar Da Kasar Palasdinu Mai Cin Cikakken 'Yancin Kai

    Masar Ta Jaddada Bukatar Samar Da Kasar Palasdinu Mai Cin Cikakken 'Yancin Kai

    Jun 22, 2018 02:17

    Shugaban kasar Masar ya jaddada cewa samar da kasar Palasdinu mai cikakken 'yanci kai ita ce hanyar wanzar da zaman lafiya a Palasdinu.

  • Rasha 2018: Mai Tsaron Gidan Masar Ya Ki Karbar Kyautar Dan Wasan Da Ya Fi Taka Leda

    Rasha 2018: Mai Tsaron Gidan Masar Ya Ki Karbar Kyautar Dan Wasan Da Ya Fi Taka Leda

    Jun 19, 2018 01:20

    Mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta kasar Masar, Mohamed al-Shenawy, ya fi karbar kyautar dan wasan da ya fi taka leda “Man of the Match” da aka ba shi a wasan da suka buga da kasar Uruguay bayan da ya fahimci cewa kamfanin giyan nan na Budweiser ne ya dauki nauyin ba da kyautar.

  • 'Yan Adawar Masar Sun Yi Gargadi Kan Irin Matsalolin Da Karin Farashin Man Fetur Zai Janyo A Kasar

    'Yan Adawar Masar Sun Yi Gargadi Kan Irin Matsalolin Da Karin Farashin Man Fetur Zai Janyo A Kasar

    Jun 18, 2018 14:47

    'Yan adawa a Masar sun yi gargadi gwamnatin kasar kan irin mummunan tasirin da karin farashin man fetur zai janyo a kasar musamman kara wurga talaka cikin halin kaka-ni ka yi.

  • An Tsaurara Matakan Tsaro A Kasar Masar Bayan Karin Kudin Makamashi

    An Tsaurara Matakan Tsaro A Kasar Masar Bayan Karin Kudin Makamashi

    Jun 17, 2018 07:35

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar ta Masar ce ta sanar da tsaurara matakan tsaro saboda sa-ido akan duk wani yunkuri na nuna kin amincewa da karin farashin makamashi da aka yi

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS