Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Sabuwar Gwamnatin Kasar Masar Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki

    Sabuwar Gwamnatin Kasar Masar Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki

    Jun 14, 2018 14:55

    Sabuwar gwamnatin kasar Masar karakshin Priminista Mustafa Madluli ta yi rantsuwar kama aiki a gaban shugaban kasa Abdulfatah Assisi.

  • Mahukuntan Sudan Da Masar Sun Tattauna Kan Batun Tsaro A Tsakaninsu

    Mahukuntan Sudan Da Masar Sun Tattauna Kan Batun Tsaro A Tsakaninsu

    Jun 14, 2018 07:15

    Mahukuntan Masar da Sudan sun gudanar da zaman tattaunawa kan batun karfafa matakan tsaro a tsakanin kasashensu.

  • Mahukuntan Masar Sun Zargi Wasu Mutane 28 Da Kokarin Kifar Da Gwamnatin Kasar

    Mahukuntan Masar Sun Zargi Wasu Mutane 28 Da Kokarin Kifar Da Gwamnatin Kasar

    Jun 11, 2018 07:46

    Babban lauyan gwamnatin Masar mai shigar da kara ya bada labarin cewa: An zargin wasu mutane 28 da hannu a kokarin kifar da gwamnatin kasar.

  • Shugaban Kasar Masar Ya Zabi Ministan Gidaje A Matsayin Sabon Priministan Kasar

    Shugaban Kasar Masar Ya Zabi Ministan Gidaje A Matsayin Sabon Priministan Kasar

    Jun 08, 2018 02:12

    Shugaban kasar Masar Abdulfatah Assisi ya zabi ministan gidaje a matsayin sabon Priministan kasar bayan da gwamnatin Sherif Isma'ila ta kawo karshen aikinta kamar yadda aka saba, idan za'a fara sabon wa'adi na mulkin shugaban kasa.

  • Gwamnatin Masar Ta Mika Takardar Murabus Dinta Ga Shugaba Sisi

    Gwamnatin Masar Ta Mika Takardar Murabus Dinta Ga Shugaba Sisi

    Jun 06, 2018 05:53

    Gwamnatin kasar Masar karkashin jagorancin firayi minista Sherif Ismail ta mika takardar murabus dinta ga shugaban kasar Abdulfattah Al-Sisi a jiya Talata bayan rantsar da shi da aka yi a wa'adi na biyu na shugabancin kasar ta Masar.

  • Gwamnatin Masar Ta Yi Murabus

    Gwamnatin Masar Ta Yi Murabus

    Jun 06, 2018 02:47

    Fadar shugaban kasar Masar ta sanar da murabus din Piraministan kasar Sherif Ismail da gwamnatinsa a daren jiya talata.

  • Masar : An Rantsar Da Al-Sissi A Wani Sabon Wa'adi Mulkin Na Biyu

    Masar : An Rantsar Da Al-Sissi A Wani Sabon Wa'adi Mulkin Na Biyu

    Jun 02, 2018 13:53

    Shugaban kasar Masar Abdel Fattah al Sisi ya yi rantsuwa kama aiki a wani sabon wa'adi na biyu kan karagar mulki a gaban 'yan majalisar dokokin kasar a wannan assabar.

  • EU Ta Soki Halin Da Yancin Dan Adam Ke Ciki A Masar

    EU Ta Soki Halin Da Yancin Dan Adam Ke Ciki A Masar

    May 31, 2018 05:34

    Kungiyar tarayya turai ta (EU), ta soki hallin da 'yancin dan adam ke ciki a kasar Masar.

  • Kasashen Sudan Da Masar Zasu Karfafa Dangantaka A Tsakaninsu.

    Kasashen Sudan Da Masar Zasu Karfafa Dangantaka A Tsakaninsu.

    May 30, 2018 02:29

    Shugaban kasar Masar Abdulfatah Sisi da ministan harkokin wajen kasar Sudan sun gana a tsakaninsu, inda bangarorin biyu suka amince da karfafa dankon zumunci a tsakanin kasashen biyu.

  • An Sake Kama Wani Jigo A Cikin Kungiyar Ikhwanul Muslimin Ta Kasar Masar

    An Sake Kama Wani Jigo A Cikin Kungiyar Ikhwanul Muslimin Ta Kasar Masar

    May 28, 2018 14:51

    Babban mai gabatar da kara a kasar masar ya bada sanarwan sake kama daya daga cikin jagororin kungiyar yan uwa musulmi a yau litini don amsa tambayoyi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS