-
MDD Ta Bukaci Kara Wa'adin Raba Kayayyakin Jin Kai A Siriya
Oct 30, 2018 06:17Mataimakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya kan harkokin raba kayayyakin jin kai a Siriya ya bukaci kara lokacin raba kayayyakin jin kai ga fararen hula a kasar.
-
Siriya Ta Tabbatar Da Cewa Za Ta Yi Aiki Tare Da MDD
Oct 27, 2018 05:53Wakilin kasar Siriya a MDD ya bayyana shirin kasarsa na yin aiki tare da Majalisar a fagage daban-daban.
-
Wakilin MDD Kan Siriya Zai Kai Ziyara Damascos
Oct 24, 2018 05:55A wani lokaci yau Laraba ake sa ran wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan Siriya, Staffan de Mistura zai kai wata ziyara a Damascos fadar mulkin kasar Siriya, domin tattauna hanyoyin kafa wani kwamiti na girka wani sabon kundin tsarin mulki.
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Kan Yadda Yanayi Ke Kara Kamari A Yemen
Oct 23, 2018 11:46Jami'in dake kula da jin kai na MDD ya nuna damuwarsa kan yadda matsalar rashin isar da agaji kai kara kamari a kasar Yemen sakamakon yakin fice goma da iri da kawancen saudiya ya kadamar kan al'ummar kasar ta Yemen.
-
Martanin Babban Sakataren MDD Kan Kisan Khashoggi
Oct 21, 2018 13:20Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya mayar da martani dangane da kisan gillar da Saudiyya ta yi wa Khashoggi.
-
WHO Ta Bukaci A Hana Amfani Da Sinadarin Lead A Fenti Zuwa Shekara Ta 2020
Oct 18, 2018 12:26Hukumar lafiya ta duniya WHO ta bukaci kasashen duniya su dakatar da amfani da fenti wanda aka sanyawa sinadarin lead kafin shekara ta 2020
-
An Kalubalanci Zaben Kasashen Bahrain Da Kamaru A kwamitin Kare Hakkin Bil Adama
Oct 13, 2018 11:52Kungiyoyon kare hakkin bil adama na kasa da kasa sun kabulanci zaben kasashen Baharain, Kamaru da Philippines a kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya.
-
An Nada 'Yar Afrika Ta Farko A Matsayin Shugabar Kungiyar OIF
Oct 13, 2018 07:11An nada Louise Mushikiwabo 'yar kasar Ruwanda a matsayin shugaban kungiyar kasashe masu magana da harshen faransanci "Francophone" a takaice.
-
Rasha Ta Bukaci Kungiyar "White Helmet" Ta Kasar Siriya Ta Fice Daga Kasar
Oct 12, 2018 11:50Jakdan kasar Rasha a majalisar dinkin duniya ya bukaci 'ya'yan kungiyar nan ta "white Helmet" ko farar hulan kwano su fice daga kasar don kasancewarsu barazana ga kasar ta Rasha.
-
UNICEF : Kananan Yara A Yemen Na Fuskantar Hadarin Yunwa
Oct 11, 2018 07:48Hukumar tallafa wa kananan yara ta majalisar dinkin duniya UNICEF ta sanar da cewa, kananan yara a kasar Yemen suna cikin mawuyacin hali na rashin abinci mai gina jiki.