-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Damuwarta Kan Take Hakkokin Bil-Adama A Saudiyya
Jul 31, 2018 19:28Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana tsananin damuwarta kan yadda mahukuntan Saudiyya suke ci gaba da tsare 'yan adawar kasar.
-
MDD : Guterres Ya Damu Da Halin Da Ake Ciki A Comoros
Jul 30, 2018 16:42Babban sakatare na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guteres, ya nuna matukar damuwarsa kan halin da ake ciki na tabarbarewar tsarin demokuradiyya a Comoros.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Tana Fama Da Karancin Kudaden Aiki
Jul 27, 2018 19:20Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya bayyana cewa majalisar tana fama da karancin kudade.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Abinda Ke Faruwa Tsakanin Siriya Da HKI
Jul 25, 2018 06:25Jakadan majalisar dinkin duniya na musamman kan rikicin gabas ta tsakiya ya yi gargadi kan hatsarin da ke faruwa a tuddan golan na kan iyakar Siriya da HKI.
-
MDD, Ta Yi Gargadi Akan Yadda Rikicin Mali Ke Shafar Burkina Faso Da Nijar
Jul 21, 2018 05:48Wakilin musamman na sakatare Janar na MDD, a yammacin Afrika, Mohamed Ibn Chambas, ya shaida wa kwamitin tsaron MDD, yadda rikicin Mali ke dada shafar makobtanta musamman Nijar da Burkina Faso.
-
MDD: Musulman Kasar Myanmar Suna Kara Shan Wahala
Jul 20, 2018 06:36Majiyar Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa har yanzun mutanen kasar Myanmar Musulmi suna ci gaba da shan wahala a hannun gwamnati kasar.
-
Amurka Ta Hana Wa Tawagar Falasdinawa Visa
Jul 19, 2018 05:47Jakadan Palasdinu, a Majalisar Dinkin Duniya, Riyad Mansur, ya bayyana cewa Amurka ta hana wa wata tawagar Palasdinun takardar Visa ta shiga Amurka, domin halartar wani taron MDD a birnin New York.
-
Rahoton MDD Ya Ce Yaki Da Cutar AIDS Ta Shiga Wani Hali Mawuyaci
Jul 18, 2018 12:08Rahoton MDD kan cutar Aids ta bayyana cewa yaki da cutar ya shiga wani mummunan hali, kuma yana son fivewa daga ikonta
-
MDD: Wajibi Ne A Kawo Karshen Killace Yankin Gaza
Jul 16, 2018 06:50Babban Jami'in Mai kula da ayyukan MDD a yankin Gabas ta tsakiya ne ya bayyana bukatar a kawo karshe killacewar da aka yi wa yankin na Gaza
-
MDD: ISIS Ta Yi Sanadiyar Yin Hijirar Mutane 10,000 A Kudu Maso Yammacin Siriya
Jul 12, 2018 11:48MDD ta bayyana cewa kimanin Mutane dubu 10 suka bar gidajensu sanadiyar ci gaba da ayyukan ta'addanci a kudu maso yammacin kasar Siriya, kuma mayakan ISIS din sun hana Mutane da dama ficewa daga yankunan da suke rike da su.