-
Babban Sakataren MDD, Ya Ziyarci 'Yan Rohingyas a Bangaladesh
Jul 02, 2018 11:00Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guteres, a'ummar Rohingyas dake gugun hijira a Bangaladesh.
-
Karon Farko, Amurka Ta Rasa Shugabancin Hukumar OIM
Jun 29, 2018 17:39A karon farko, cikin shekaru 50 Amurka ta rasa shugabancin hukumar kula da kaurar bakin haure ta Majalisar Dinkin Duniya, bayan da aka zabi dan Portugal, Antonio Vitorino, a matsayin sabon shugaban hukumar a yau.
-
Hukumar Kula Da 'Yan Gudun Hijira Falasdinu, Ta MDD, Na Neman Tallafin Dala Miliyan 250
Jun 26, 2018 05:52Hukumar MDD dake kula da 'yan gudun hijira Falasdinawa, na neman tallafin kusan dala miliyan 250, don cike gibin kudaden da take bukata a bana.
-
Kwamitin Kare Hakkin Bil Adama Na Shirin Maye Gurbin Amurka A kwamitin
Jun 21, 2018 15:16Kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya ya ce yana shirin zabar mambar da zata maye gurbin AMurka, bayan da Amurkar ta fice daga kwamitin.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Akan Gurbatar Yanayi
Jun 21, 2018 12:06Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato majiyar MDD dangane da rahoton "Ci Gaba Mai Dorewa 2018" wanda ya ambaci gurbar yanayi da hatsarin da ke tattare da shi
-
MDD : Yawan 'Yan Gudun Hijira A Duniya Ya Haura Miliyan 69
Jun 20, 2018 12:12Hukumar da ke kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin DUniya ce ta sanar da adadin 'yan gudun hijirar da ake da su a duniya
-
Yunkurin MDD, Na Farfado Da Tattauwar Sulhu A Yemen
Jun 19, 2018 06:01Yunkurin na Majalisar Dinkin Duniya, na ganin ta farfado da tattaunawar sulhu tsakanin masu rikici a Yemen, na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da gwabza fada a birnin Hodaida wanda ya kunshi tashar ruwa a yammacin kasar ta Yemen.
-
MDD Na Ci Gaba Da Tuntubar Masu Rikici A Yemen
Jun 17, 2018 18:01A daidai lokacin da ake ci gaba da gwabza fada a kusa da filin jirgin sama na Hodeida, wakilin Majalisar Dinkin Duniya a kasar Yemen, na ci gaba da tuntubar masu rikici akan samar da hanyoyin kauce wa jefa mazauna yankin cikin mawuyacin hali.
-
MDD Ta Ce: Tashar Ruwan Hudaidah Ce Kawai Kafar Shigar Da Kayayyakin Jin Kai Kasar Yamen
Jun 16, 2018 06:30Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya mai kula da harkokin jin kai a kasar Yamen ya bayyana cewa: Tashar ruwan Hudaidah ce kawai ta rage a matsayar kafar shigar da kayayyakin jin kai zuwa cikin kasar Yamen.
-
An Zabi Sabbin Membobin Kwamitin Tsaro Na Wa'adin Shekaru Biyu
Jun 09, 2018 10:42Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya zabi kasashen Jamus, Belgium, Afirka ta Kudu, Jamhuriyar Dominica da kuma Indonusiya a matsayin sabbin membobin Kwamitin Tsaro na Majalisar na wa'adin shekaru biyu.