Pars Today
Sabon jakadan Amurka a kungiyar tsaro ta NATO ya bayyana cewa gwamnatin kasarsa ta gabatarwa kungiyar bukatar kara sojojinta dubu guda a kasar Afganisatan
Kungiyar tsaro ta NATO ta bukaci ayi karin matsin lamba ga kasar korea ta arewa.
Babban sakatarin kungiyar tsaro ta NATO Jens stoltenberg ya yi Allah Wadai da gwajin makaman Nukiliya wanda kasar Koreya ta Arewa ta gudanar a jiya Lahadi
Sakatare Janar na kungiyar tsaron NATO yayi Allah wadai da gwajin makaman kare dangin da kasar Koriya ta arewa ta yi
Kungiyar tsaro ta NATO ta ce za ta shiga kawancen kasa da kasa na yaki da kungiyar 'yan ta'adda ta IS, aman ba zata shiga yaki ba kai tsaye.
Babban sakataren kungiyar tsaro ta NATO ya bayyana cewa: Kungiyarsa bata taba tunanin gudanar da gasa da kasar Rasha a fagen mallakar makamai ba.
Gwamnatin kasar Libiya wacce Majalisar Dinkin Duniya ta amince da ita ta bukaci kungiyar tsaro ta NATO da ta taimaka mata da makamai da kuma horar da sojojin kasar.
Ministocin harkokin tsaro na NATO na yin taro a birnin Brussels
Kungiyar tsaro ta NATO ta yi furuci da cewa: Dole ne ta goyi bayan kasar Libiya tare da taimaka mata a fagen yaki da ta'addanci.
Babban sakataren kungiyar tsaro ta NATO ya bayyana cewa suna kokarin ganin sun koma kan teburin tattaunawa tare da kasar, domin rage sabanin da ke tsakaninsu.