-
Zaben Nijar 2016 : Zagaye Na Biyu A Zaben Shugaban Kasa
Feb 27, 2016 02:35A jamhuriya Nijar, bayan shafe kusan kwananki biyar na dakon sakamakon zabe, yanzu dai ta tabbata cewa za'a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar bayan da hukumar zaben kasar ta sanar da sakamakon zaben da aka gudanar a ranakun Lahadi da Litinin.
-
Zaben Nijar 2016 : Mahamadu Isufu Na Kan Gaba
Feb 25, 2016 14:45Bayanai daga jamhuriya Nijar na cewa saura kiris shugaban kasar mai barin gado Mahamadu Issufu ya lashe zaben tun a zagayen farko kamar yadda yayi alkawari a yakin neman zaben sa.
-
Kungiyar ECOWAS ko CEDEAO Ta Amince Da Zaben Da Aka Gudanar A Niger
Feb 24, 2016 14:49Kungiyar gabayyar tattalin arziki na kasashen yamacin Africa ECOWAS ko
-
'Yan Adawa Sun yi Watsi Da sakamon Zabe A Nijer
Feb 23, 2016 14:10Yayin Da Hukumar Zabe Ci gaba da bayyana sakamakon Zabe a Jamhoriyar Nijer ,'Yan Adawa Sun Watsi da sakamakon farkon da aka fitar
-
Nijer : An Fara Sanar Da Kwarya-Kwarya Sakamakon Zabe
Feb 23, 2016 05:06Hukumar zaben kasar wato CENI na sa ran fitar da sakamakon zaben ne cikin kwanaki uku.
-
Zaben Nijar Ya Kai Rana Ta Biyu A Wasu Jihohi Saboda Wasu Matsaloli
Feb 22, 2016 07:29Rahotanni da Jamhuriyar Nijar sun ce an dage gudanar da zaben shugaban kasar da na 'yan majalisu da aka gudanar jiya Lahadi zuwa yau Litinin a wasu jihohi na kasar saboda rashin isar kayan aiki da kuma wasu matsaloli da aka fuskanta.
-
Am Sami Yan Matsaloli A Zaben Jumhuriar Niger
Feb 22, 2016 01:16Jam'iyyun adawa a zaben da aka gudanar a jumhuriyar Niger a jiya Lahadi sun bayyana cewa an sabi wasu matsalolin a zaben da aka gudanar a jiya lahadin.
-
An Fara Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisu A Nijar
Feb 21, 2016 07:18An fara gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu a Jamhuriyar Nijar inda al’ummar kasar za su zabi sabon shugaban kasar cikin 'yan takara 15 da suke fafatawa ciki kuwa har da shugaban kasar mai ci Mahammadu Issoufou wanda ke neman wa'adi na biyu.
-
Zaben Jamhuriyar Nijar A Yau
Feb 21, 2016 03:05A Yau Ne Al'ummar Nijer za su gudanar da zabe domin zaben sabon shugaban kasa da 'yan Majalisun dokokin kasar da za su jagoranci kasar tsahon shekaru biyar masu zuwa
-
An Kawo Karshen Yakin Neman Zaben Da Za'a Gudanar Gobe Lahadi A Nijar
Feb 20, 2016 07:21Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar suna nuni da cewa an kawo karshen yakin neman zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisar dokokin kasar da za a yi gobe Lahadi a daidai lokacin da dukkanin 'yan takarar suke sanar da fatansu na lashe zaben da za a gudanar din.