Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • Sama da miliyar 10 $ aka kwato daga cikin kudaden Gwamnatin da aka wawushe a Najeriya

    Sama da miliyar 10 $ aka kwato daga cikin kudaden Gwamnatin da aka wawushe a Najeriya

    Jun 04, 2016 14:27

    Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa Sama da biliyan 10 na $ aka kwato daga cikin kwadaden da aka wawushe a kasar

  • An Zabi Tsohon Babban Manajan NNPC Na Nigeria A Matsayin Babban Sakataren OPEC

    An Zabi Tsohon Babban Manajan NNPC Na Nigeria A Matsayin Babban Sakataren OPEC

    Jun 03, 2016 00:51

    Tsohon babban Manajan kamfanin NNPC a Nigeria Mohammad Barkindo ya zama babban sakataren kungiyar OPEC ta masu arzikin man fetur.

  • Buhari Ya Soke Ziyayar Niger Delta/ An Fara Share Dagolon Mai A Yankin Ogoni

    Buhari Ya Soke Ziyayar Niger Delta/ An Fara Share Dagolon Mai A Yankin Ogoni

    Jun 02, 2016 12:48

    A yau Alhamis an kaddamar da shirin share dagolon man fetur da ya malala a yankin Ogoni na jihar Rivers a yankin Niger Delta mai arzikin mai karkashin jagorancin mataimakin shugaban Nijeriyan Yemi Osinbajo wanda ya wakilci shugaba Muhammadu Buhari a wajen bikin.

  • Najeriya: 'Yan Bindigar Niger-Delta Sun Sake Tarwatsa Bututun Mai A Yau Laraba

    Najeriya: 'Yan Bindigar Niger-Delta Sun Sake Tarwatsa Bututun Mai A Yau Laraba

    Jun 01, 2016 05:48

    'Yan bindiga na kungiyar Avengers a yankin Niger-Delta sun sake kaddamar da wasu hare-hare kan bututun mai na kammafanin Chevron a kusa da Warri.

  • Najeriya : An kashe mutane 10 Yayin Zanga-zanga 'Yan A Ware Na Biafra

    Najeriya : An kashe mutane 10 Yayin Zanga-zanga 'Yan A Ware Na Biafra

    May 31, 2016 13:08

    Rahotanni daga Najeriya na cewa a kalla mutane 10 ne aka kashe yayin wata zanga-zanga da masu neman ballewar yankin Biafra suka shirya a garin Asaba da ke yankin kudancin Najeriya.

  • Zanga-zangar masu fafutukar kafa daular Biafara A Najeriya

    Zanga-zangar masu fafutukar kafa daular Biafara A Najeriya

    May 31, 2016 06:17

    Kakakin 'yan sandar Niger-Dalta dake kudancin Najeriya ya bayyana damuwar sa kan yadda aka gudanar da zanga-zangar biafara

  • Shugaba Buhari Zai Kai Ziyara Yankin Niger-Delta

    Shugaba Buhari Zai Kai Ziyara Yankin Niger-Delta

    May 31, 2016 00:51

    Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari zai kai ziyara yankin Niger Delta mai arzikin man fetur a ranar Alhamis mai zuwa don kaddamar da shirin nan da aka jima ana dakonsa na tsarkake yankin da ke fuskantar tsananin gurbatar yanayi sakamakon kwararar man fetur da ake fuskanta a yankin.

  • Shirin dakarun Najeriya na kawo karshen Boko Haram

    Shirin dakarun Najeriya na kawo karshen Boko Haram

    May 30, 2016 06:22

    Kakakin Sojin Najeriya ya sanar da wani sabon kudiri na kawar da Kungiyar Boko Haram

  • Gwamnatin Nigeria Zata Shiga Tattaunawa Da Shuwagabnnin Yankin Niger Deltar

    Gwamnatin Nigeria Zata Shiga Tattaunawa Da Shuwagabnnin Yankin Niger Deltar

    May 30, 2016 01:54

    Shugaban mohammad Buhari na tarayyar Nigeria ya ce gwamnatinsa zata shiga tattaunawa da shuwagabannin yankin Niger Deltar

  • Shugaba Buhari Ya Bukaci 'Yan Nijeriya Da Su Kara Hakuri Da Gwamnatinsa

    Shugaba Buhari Ya Bukaci 'Yan Nijeriya Da Su Kara Hakuri Da Gwamnatinsa

    May 29, 2016 10:37

    Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya yabi 'yan kasar saboda irin hakuri da juriyar da suka nuna tsawon shekara guda na mulkinsa duk kuwa da matsalolin da ake fuskanta yana mai kiransu da su kara hakuri da shirin gwamnatin nasa da gyara kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS